Dr ina da ciki wata uku dan Allah zan iya shan abarba?
2026-09-29 08:41:34
1
MB.MUSA :
sir please, I sincerely appeal to you to help raise awareness among women about the dangers of cancer. Wallahi, cancer is taking the lives of many women, and in many cases, it can affect mothers and families deeply. Please, Sir, let us encourage women to take their health seriously, go for regular medical check-ups, and seek medical attention early whenever they notice any unusual changes. Early detection can make a great difference.
2026-09-28 07:28:45
11
Pinky 💞 :
muna godia da kara mana ilimi 🙏
2026-09-27 20:40:19
3
Ayla :
doctor dan allah idan mutum yakai 3rd trimister na ciki meyasa yake zama baqi sosai darker skin ga pimples ga indigestion problem dan allah kayi mana bayani shin zan dawo normal skin colour dina
2026-09-27 23:04:41
0
Abakar rest :
this is wonderful wallahul musta,an 😂😅
2026-09-29 12:55:19
1
𝑨𝒃𝒃𝒂𝒏 𝑴𝒖’𝒂𝒛𝒛𝒂𝒎 :
hhhh Dr namu ubangiji Allah ya Kara ilimi Mai albarka
2026-09-28 10:24:24
1
Nura Yusuf :
Ilmantarwa cikin nishadi😀
2026-10-29 00:51:32
1
PAKIOUS :
ikon Allah na kwance ya fadi
2026-10-28 18:47:41
1
mrsyahaya34 :
😂😂😂 wlh idan yana magana dariya yake bani kuma tsakani da Allah yake maganar sa
2026-09-27 21:12:41
4
HADI_MAKANEXA₦ DKG :
wannan jawabin namune mu yyn mlm shehu kenan dole sai an kwantar mana da hankali 🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔
2026-09-27 22:42:50
2
Abass Kaka2 :
yanzu awara ta fimun kaza
2026-09-27 21:56:45
1
tahirou issoufou 🇳🇪🇳🇪 :
haba malan kazar daï ko
2026-09-27 21:21:37
2
teema_lurv♥️ :
zaka mana. ai tsakanin mu da kaza akwai ammana allah ya mana arxiki mai albarka 🙏
2026-09-27 20:42:04
2
real M B S kg :
to munji mun kwantar da hankalinmu
Dan dama shine abinda akeso muyi
2026-09-27 23:06:34
1
maryam khairu :
Allah ya bamu na kazar Ameen
2026-09-27 22:43:32
1
dan_malaman_zazzau :
Ni daman nafu jin daɗin awara ɗin 🙈🙈
2026-09-28 06:58:18
1
Abdulmalik Umar :
muna godiya dr yamco
2026-09-27 22:09:27
1
Abdulrazaq Abdullahi :
Allah ubangiji yasa kawa Dr yamci
2026-09-27 22:43:14
1
Taheer :
Gaskiya inada ja a akan aikin nnpc da gidan mai 😂😂😂
2026-09-27 22:47:58
1
Eagle 🦅 :
Ni dama awara tana birgeni 👍😅
2026-10-25 17:47:16
0
abumakhareej :
Allah dai ya bamu kaza Dr ai awara yunwa ya kawo Shi Nigeria
2026-09-27 20:40:43
0
To see more videos from user @dr.umaryamco, please go to the Tikwm
homepage.