@hakilu.sulaiman4:

autan mabiya qur anin duniya
autan mabiya qur anin duniya
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 27 September 2026 20:58:25 GMT
43176
6636
460
1136

Music

Download

Comments

elhemmady
ABUL”QAREE 🫡😎 :
Ba sabbi bane [Tears of joy]
2026-09-27 23:19:21
0
abdul_fulani_bichi
Abdul fulani bichi :
Dama nasan za ayi hk 😂😂😂
2026-09-27 21:28:29
28
dalladi189
dalladi :
dama nan nakejira😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂 inyi bacci
2026-09-27 21:27:42
35
maryamisah593
maryamisah🥰🇳🇬😍🇳🇪🥰 :
sai da nace kar ku bari ya gani yanzu gashinan anyi kasa kasa dashi
2026-09-27 22:31:23
22
musty97306
TEA ☕ VENDOR :
Tundazu adunda nakenema Kenan 😂😂 harsaida nayi sachin
2026-09-27 21:27:22
18
hudu.turawancy
Hudu turawancy :
kash,yagani
2026-09-27 21:33:33
18
abass.amadou.roufa
Abass A R🇳🇪🇳🇪 :
hhhhhh Alarama cewayi Humm kwaraikwa[Hilare][Hilare]
2026-09-27 21:38:40
0
ashiruwadatau247
AL Ashir wadatau 001 :
harda cewa nayi Kar,abari kagani amma saida kagani😂😂
2026-09-27 22:08:03
7
bashirusman158
Bashir U. Ali (Bash) :
Masassaka Kasaurari karatun complete pls zakagane karatun
2026-09-27 22:08:53
7
ib_g_kudu
IB_G_kudu :
Zama GWANI ba dukkaiba
2026-09-27 21:42:44
6
black.master701e
black Master Dan Aljannah :
wallahi ko yau na mutu allahamdulillah
2026-09-27 21:51:53
11
hamidujibrinali
Alh. Aliyu Lafia :
Allah yasa Agama da duniya lafiya masusuka
2026-09-27 21:40:23
7
marafaonline
Zaharadden Hassan :
dama nan nakejira inyi bacci😂😂😂
2026-09-27 21:51:04
7
ibb1919omg0
ibrahim :
Wallh mukula DASALLAH akan lokace ⏰❤️🙏
2026-09-27 22:11:24
14
aboubacarahmed65
أبوبكر :
wayyo tazo wajen masousouka Inna lillahi wa'inna ilayhi raji'oun
2026-09-27 21:55:27
6
sunusi.salisu.mus
Sunusi salisu Musa :
walhayi dama kainakejiranayi bacci allah yasaka da alkhairi mlm
2026-09-27 21:58:24
8
abdoul.hakim051
abdoul hakim :
wlh wlh masusuka alhairi ne
2026-09-27 21:13:08
12
laminzpqlmm
last born :
Daman so nake video Nan yaje ga sahibul mangara alaramma jawo ayoyi masussuka Dan Allah Amar mangarar da ko shurawa bazaiba Dan uwassa
2026-09-27 22:59:02
5
abbasineardelta
abbasineardelta :
😁wayyo allah magana tazo wajen mai ilimi agaya musu gaskia dodoh
2026-09-27 21:29:31
25
opecia.last.bornd
@opecia last bornd :
walahi izala su salama
2026-09-27 21:36:24
5
shafiuauwaluktb
Shafiu auwalu :
Allah ya saka maka da alkairi Malam masunsukah dodon Makiyin manxon Allah
2026-09-27 21:33:56
9
muazu_umar_dkm
Alhaji muazu umar06 :
Wlh ina ganin videon sai da na tuna masussuka 😂
2026-09-27 21:33:45
7
badamasialhassan86
Badamasi Alhassan :
ka iya kahuta
2026-09-27 21:13:09
8
avdoullbmj1
avdoullbmj1 :
Tun bara nake jiran wannan radi🙏🙏🙏
2026-09-27 22:24:09
1
To see more videos from user @hakilu.sulaiman4, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About