Alamtara kala biyu ce. 1 - What you can see physically. 2. What you see or imagine in your mind.
Malam was talking about the first one in the entire Quran
2026-09-29 01:22:37
6
MUHD DAN _ LURAN✍️ :
nidai ina da yaqinin akwai full din karatun nan domin ko zahili yasan akwai Alam Tarar da babu Ila balle malam
2026-09-27 22:07:15
118
Muhammad-umar :
Mune yan Izala jama'a
2026-09-28 19:45:06
40
Arma Yauمحمدرسول لله🇳🇪 :
she she unlocks she was busy yeah I think she mashallah🙏🙏🙏🙏
2026-09-28 18:32:32
0
Ñäsïrü_Ñäss :
wai dama har yanzu akwai masu sauraron lawan🤔
2026-09-28 08:27:33
38
ABDUL 😎 :
Waken suya ka gagari kwari Sheikh Lawal Abubakar Triumph Hafizahullah
2026-09-28 22:05:55
15
KING 👑 AI MASTER 🤴 :
gaskiya neh zakiii [Heartwarming][Heartwarming] kan basu wuta fah
2026-09-28 16:43:28
0
Nazeeribrahim :
sheikh lawan kabasu aiki[Laugh approved][Tears of joy][Tears of joy]
2026-09-27 22:39:57
20
S S -hotoro—textiles🛍 :
İnnalillahi keduniya 😭😭😭
2026-09-27 22:01:54
42
BN ILYAS :
Aringa Jin full video sai a yanke hukunci ba short video ba. Hakan shine adalci
2026-09-27 23:15:37
29
MAIGADO01 :
mutanen fa an samu gaɓar magana
to da sannu zai wanke ku tas in dai Sheikh lawal triumph neh
jama,a kuji tsoron Allah idan mutum yayi kuskure kufada yayi mana wane karshen karatu kukeso kuji
2026-09-27 22:25:43
6
Engr Ayyub Yahya Muhammad :
Wai sai Idan mutun yayi kuskure zakaga Anamasa raddi Amma idan yafada daidai dawuya kaga anamasa raddi.
2026-09-28 08:57:04
4
CAGOULÉ IZZAHFAMILY🇳🇪🇳🇪 :
chima ya kawo maka kuma yace ba charadi bane kuma bayani yake na wasu malumai ba chi ya fadi haka ba. malan adinga yiwa malan adalci dan Allah a cire hasada.
2026-09-29 00:55:16
1
💫Mr Bangees💫 :
2026-09-28 22:35:30
1
To see more videos from user @shaaweuei5p, please go to the Tikwm
homepage.