@taskarmalanlawantriumph: Saurara kaji wannan shine cikakken bayan nin malan

TASKAR MALAN LAWAN TRIUMPH
TASKAR MALAN LAWAN TRIUMPH
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 27 September 2026 21:46:04 GMT
26860
3741
138
207

Music

Download

Comments

omarfaruq3313
Omar_faruq💫👌 :
Wannan shi ne cikakken bidiyon maganar Malan, ba wanda aka yanke aka yada ba. A farkon bidiyon Malan yana bayani ne kan yadda fasahar Larabci take bayyana a wasu wuraren da “أَلَمْتَرَ” ta zo tare da “إِلَى”, sannan ya kawo misalin maganar wani magabaci. Amma a ƙarshen bayaninsa ya bayyana a sarari cewa ba sharadi ba ne cewa duk inda “أَلَمْتَرَ” ta zo a Alƙur’ani sai “إِلَى” ta biyo bayanta. Saboda haka, kafin a kira mutum “jahili” ko “mara ilimi”, ya kamata a saurari cikakkiyar maganarsa daga farko har ƙarshe, domin yanke wani ɓangare na magana na iya sa a fahimce ta ba daidai ba. Mu riƙa bambance tsakanin gyara kuskure da zagin mai magana. Idan akwai kuskure, a kawo hujja da ilimi da ladabi. Amma kada a yanke bidiyo a bar wani ɓangare da zai sa mutane su fahimci abin da ba shi ne cikakkiyar maganar malamin ba. Allah Ya shiryar da mu zuwa gaskiya, Ya ba mu ilimin da zai sa mu yi magana cikin adalci da ladabi.
2026-09-27 22:11:18
38
malsom01
malsom01 :
Ba dole bane, ba sharadi bane Amma mutane ka rasa wane yare sukeji Allah ya kyauta 🙏
2026-09-27 23:57:32
7
abujuwairiyyah
Abdulrasheed Bala :
Yana kawo maganganun malamai ne kwata kwata be faɗi matsayarsa ba. Da ace yayi ƙalu bale ne to da sai kuce ya ɗebo ta da zafi.
2026-09-28 07:02:52
2
mannaz___
nazee :
Amma duk da haka na fahimce cewa yace duk alqur’ani babu Amma yace ba dole bane a larabci, sannan misalin daya bada ba wata ya dauko daga ckn qur’ani ba sai dai labarin wani da larabci. Ku gane maganganun nashi guda biyu, yace duk alqur’ani babu Amma ba dole bane kuma ba sharadi bane a larabci, har yake nuna cewa wannan Ila din da take zuwa a alqur’ani wata hikimace shi yakeso ya nuna ta alqur’ani.
2026-09-27 22:28:11
10
a.s.kadage
A.S kadage :
Ka badu aiki Mal. Zaka gama lafiya da izinin Allah
2026-09-28 07:20:43
1
ibrahimhussainiabdullahi
PHARM IBRAHIM UTAI :
masha Allah wannan shine cikakken bayani
2026-09-27 21:52:52
7
muhammadsani840
LIL SANI 001 :
Sunnah gidan hijja
2026-09-27 22:49:35
6
abdullahiabdullah6395
SIDI ASSALAFY 🕋🕌📚✏️ :
ألم تر كيف فعل ربك
2026-09-27 22:18:38
8
alhj.khalipha.who
Alhj.Khalipha Wholesale abaya :
Malm Wann bahaka bane Ina masu Sararenka ne nasa gyara maka ne
2026-09-27 22:40:54
2
babangidasiraj1
babangida siraj k.t :
ga wanka ga sunnah mln Allah ubangiji ykra ilasi
2026-09-28 07:44:51
1
ibraheemarab512
Ibrahim Arab 🇳🇬🇲🇱 :
wlh har naji dadi ya kasance maln lawan ba kuskure yayi ba
2026-09-28 01:27:56
2
abbanmuallim0
ABBAN MU'ALLEEM :
to ai duk da kasa cikakken bayanin bai canza maganar tasa daga yadda ake yadawa ba
2026-09-27 23:06:15
1
halilmaudori0
HALIL MAUDORI :
har yenbidi a sunfassarata wata
2026-09-27 22:19:07
5
harunasb4658037816627
HARUNA SABO JB :
Allah ya kara lpy da nisan kwana Allah ya kareka daga sharrin makiya
2026-09-27 22:56:00
4
alhassanalhajiyaro
Alhassan Alhaji yaro :
2026-09-28 00:54:04
0
kabeeryahaya125
Kabeer Yahaya125 :
Masha Allah wlh harnaji sanyi arainah❤️❤️❤️
2026-09-27 22:21:08
4
abdoulwahabzakari27
Abdoulwahab zakaria Baciri :
wallahi malan muji dadi bayani allah yakareku yakara lafiya dani san kwana
2026-09-27 22:26:38
3
ibrahimhussainiabdullahi
PHARM IBRAHIM UTAI :
Allah yatsaremana kai malam
2026-09-27 21:52:29
2
ulkgaskiya20
Umar Lawal Kurnaa Gaskiya :
Dan Allah ina son complete na wannan karatun, tun farkon zama ha ta shi, dan Allah ko Audio ne
2026-09-27 23:15:29
1
ginsau001
YUSUF HADEJIA - AMV :
Aslm. Da za'a hadani da Malam koda ta message ne, please urgent, gudun bada wata taka ga yan bid'a. Malam, chikin dukkan girmamawa amatsayina na masoyinka a dan kwai gyara, da zaka bani dama koda ta message ne. domin sako nakeson turama kuma zanfiso ka gani Dan Allah.
2026-09-28 06:29:11
1
ismail.aminu86
Ismail Aminu :
Allah y kara lpia
2026-09-27 21:51:51
1
debi7078
@ 👀debi 💎 :
allah yakare malan❤️
2026-09-27 21:53:35
1
redangle95
REDANGLE🔺 :
Allah sarki malam a yafe mana dazu na yi gyara na ce akwai alam tara kaifa ashe ba duka bane
2026-09-27 22:27:35
1
umar80723
Umar Musa 55 :
Allah ya kareka da ga sharin yarn bidi a
2026-09-28 06:24:03
0
abdullahiabdullah6395
SIDI ASSALAFY 🕋🕌📚✏️ :
ألم تر كيف فعلا ربك بعاد
2026-09-27 22:48:26
0
To see more videos from user @taskarmalanlawantriumph, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About