@sir_musawa: Sonka baza’a barshi ba 🥹✊🏻

sir_musawa
sir_musawa
Open In TikTok:
Region: AE
Sunday 27 September 2026 21:47:44 GMT
51644
12363
197
275

Music

Download

Comments

bin.usman.garo0
Bin Usman Garo :
bamayi [Tears of joy][Tears of joy]
2026-09-28 00:29:24
0
maitable25
M_A MAI TABLE :
Munbi aminu koda gaskiya ko babu ❤️🤩
2026-09-27 21:56:44
75
makwarari
@MAKWARARI :
Bawan Allah bazamu daina sonkabah[Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming]
2026-09-28 12:32:05
0
abdurrahmanidris31
Abdul :
Allahu akbar one love from katsina
2026-09-28 18:15:19
0
ph_maycom
Muhammad Abdul Yahaya :
Allah ya mayar dakai Gidan Dabo Dan Zakin Duniya
2026-09-28 06:27:06
12
ayatullah.ayatull98
Ayatullah Ayatullah :
Wlh Wlh Wlh Yadda nake son Sarki Aminullahi Ko Mata ta Bata Isa nayi Mata ba 👑✊🏾
2026-09-28 08:36:19
11
alaminbarau
AlaminBarau :
tabbas son Sarki babu fashi
2026-09-28 08:40:09
0
najibson80
najibayuba001 :
nifa yau saida nayi kuka saboda tsantsan farincikin danayi tozali da masoyinah Allah kaduba lamarinmu ya ubangiji kashigah lamarin nan ga bawanka nan aminullahi
2026-09-27 22:58:45
17
spwernjr
Sopwan JR :
Magajin Ado
2026-09-28 09:16:53
4
buggatispec
Brown Junior🥳 :
Ni tausayi Ale Aminu yake bani wallahi…🤭
2026-09-28 09:50:25
1
raiyankhanjawad
Jawad Raiyan :
Allah ya kama [Red heart]
2026-09-28 05:06:49
1
fabim_fabiz
Lady~Fabiz :
Dattakon ka ya burge ni. Amma Sarki Sanusi ne zabi na🙏
2026-09-28 06:57:49
5
elsadeek4
Sadiku Sadik :
wllhi ni ba dan kano bane Amma har ga Allah inason mai Martaba aminu ado
2026-09-27 21:57:10
19
abberh_9
🇳🇬abbah🇹🇬 :
First comment 🥰
2026-09-27 21:50:23
0
uwar_gulma_tv24
UWAR_GULMA_TV24 :
Abbane ya kyale ku wlh
2026-09-27 23:31:38
1
alee_vash
alee vash :
gaskia kanawa mun gode[Pray]
2026-09-28 22:35:56
2
zerynerb04
ZAYSA LUXE 👗👑🩷 :
Allah ya tsare mutuncin mai kano 😭✊🏻❤️Yan kano basuyi butulci ba
2026-09-27 21:52:38
10
jannatulkalam3
Jannatul kalam🌹♥️ :
wlh harsai danaji kuka yazomin Allah yakaro masoya zakin zakuna Dan ado[Pray]
2026-09-27 21:55:49
17
awwaljameelmuhd
AwwalJameelMuhammað :
Magana ta domin Allah bawan Allah nan sai anjira wllh amir yana da masoya na hakika so har zuciya 😂 🥰
2026-09-27 22:12:40
6
a.alhaji.md
adamu :
INNANILLAHI WA INNA ILAIHIRRAJI'UN 😭 ALLAH KA QADDARAWA GWAMNATIN KANO FADUWA ZABE ALFARMAR ANNABI MUHAMMAD (S.A.W)
2026-09-28 14:45:36
1
ameenu_kano_saraki
Muhammad-ameen na'ibawa🇳🇬 :
2026-09-28 06:03:56
1
elemeen3322
AL”AMEEEN📌🦅 :
Su barka! Sai Allah Ya yi Sarki Aminu Ado Bayero. 👑❤️Mai martaba, ginshiƙin masarauta, Sarkin da Allah Ya ɗaukaka darajarsa, Mai karamci da kyawawan halaye, Mai hangen nesa da kishin al’umma. Allah Ya ƙara maka lafiya, tsawon rai da ɗaukaka, Ya kuma jagorance ka a kan gaskiya da adalci. Amin. 🤲👑❤️
2026-09-28 07:01:10
4
user9510115277744
MUBARAK & BROTHERS COLLECTION :
2026-09-27 23:06:17
2
mlm_starr
💫mlm_star💫 :
bachin raina shine dani ba dan kano bane wlhy da anga maitar sarkinnan wlhy
2026-09-27 22:44:11
2
ishaq_mubarak
Ishaq Mubarak :
Ba a kyauta mana ba amma Time will tell 💯
2026-09-28 10:36:21
1
To see more videos from user @sir_musawa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About