ya salam wallahi son zuciyar sune kawai amma sunsan mune masoya Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
2026-10-02 18:32:58
0
albani :
wannan gaskiya ne malam
2026-10-04 06:10:16
0
abdull naseer AMV :
jazakum Allahu khairan mlm
2026-10-02 11:01:13
0
Khalid's comfortline furniture :
subhanallah... Allah ya kaimu bus stop
2026-09-29 09:54:55
0
Ibn Mohammed :
2026-09-29 10:53:40
0
nazifimasuud :
Allah ya kara Miki lafiya da nisna kwna mai albarka Ameen
2026-09-29 05:23:22
0
baban humaira :
wannan gaskiyane wlh mlm
2026-09-30 22:31:07
0
EL=KHAMIS 01 :
Hafiz Abdallah Yace Ko Annabi Yahana Maulidi Sai Yayi Dahiru Bauchi Yacika Da Diwani Inyas Yanemi Abashi Minti Biyar Haka Ya mutu
2026-09-28 10:34:45
2
Mala Abdou harouna :
allah ya isa tijjani
2026-09-28 07:47:00
1
dja.afar Sunnah sak A M V +227 :
Alhamdullah malan sunna bawanda
Ya mutu da diwani
2026-09-28 09:17:01
2
Umar :
kuma cikinsu Babu wanda ya cika da Diwani
2026-09-28 05:29:40
3
Sheriff Sunnah Amv 🕊️☪️ :
GA MAGANARSA 😏😏
2026-10-01 05:49:27
0
YUSUF D.E PKM 🇳🇬 :
IRIN wadannan mutanen bai kamata ma ana mayarmusu martani ba wallahi mallam
2026-09-29 13:00:27
0
Baffa lawan :
gashi tsoho yacika da diwani
2026-09-29 09:33:30
1
TijjaniGBYerwa :
malan ai annabi S.A.W ba, ko mahifinka ne yace kayi yadda yace ko kabari, kaki kabi na makocinsa kaki na mahifinka, to wannan da'ace ko akasin haka, sune fa suka ki koyarwar annabi S.AW. suka bi Ibrahim da TJ
2026-09-28 23:03:35
0
Yusuf Muhammad :
🥰🥰🥰
2026-09-28 08:29:17
1
moussalawane2 :
❤️❤️❤️
2026-09-28 08:02:46
1
Suleman aliyu :
😂
2026-09-28 06:20:56
1
Adam Muhd Sulaiman :
🥰
2026-09-28 09:55:00
1
الياس عمر محمد (AMV) :
🥰🥰🥰
2026-09-28 05:58:31
1
To see more videos from user @maryam_alhassan_mg, please go to the Tikwm
homepage.