@uss21multimedia: Dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC Atiku Abubakar, ya buƙaci Shugaba Tinubu ya nemi afuwar ’yan Najeriya kan tsadar rayuwa da gwamnatinsa ta jefa Najeriya a ciki. Atiku ya bayyana hakan ne cikin sanarwa da Daraktan Yaɗa Labarai na Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen ADC, Phrank Shaibu ya fitar,#creatorsearchinsights #viralvideo #endbadgovernanceinnigeria #nigeriantiktok