baiwar Allah kisani Allah ne yake bada haihuwa karkiyanke qauna ga Allah ma'daukakin sarki Allah ya bamu haihuwa mai albarka gaba'dayammu Amin ya khaliqu,kullishai,in
2026-09-28 14:03:59
51
Abba saminu zango :
irin wacce mukeso kenan
2026-09-28 22:20:42
15
A.@rdo :
wlh ina sonki a haka,kuma insha Allah in kika shiga gidana sai kin haifa 👈
2026-09-29 13:13:12
6
GOC🔥 :
daman Ina neman Wanda bata haihuwa, kimin magana
2026-09-29 21:04:44
2
Umar Rabiu 09024442295 :
gaskiya natausayamiki ss kina inane yanzu
2026-09-29 21:00:23
4
Say No To Crime❌ :
ki barwa Allah komai domin babu abinda ya gagare shi,ki kuma ci gaba da addu"a akwai wani abun da karasa sai Allah ya canza maka shi da gidan aljanna
2026-09-28 22:19:25
2
ABDUL_MIJIN_MARAINIYA 😭😭😭 :
idan Babu damuwa Kuma da gaske ne inasonki pls Dm
2026-10-04 16:50:28
1
djibo yama 💓💓 :
Aa nankam kinyi kouskouré haihouwa ta allah cé allah chiké bada haihouwa allah bai saukarda wani ciyyo ba seda ya yasaukadda maganichi sannan ciyyo
2026-09-28 10:27:26
7
user6888448811412 :
Alha sarki wlh kinbani tausayi da'inada hali wlh da zan'aureki amma alha yabaki wandan zaiji tausayinki
2026-09-28 11:19:28
11
Hassan SAS :
akwai magani inkinaso
2026-10-02 22:02:46
1
Dayyib @Gutee :
Kiyi hakuri haihuwa allah ne yake bayarwa a duk lokacin da yaso kidaina damun kanki my heart ♥️
2026-10-06 22:54:15
1
الحافظ الجكاني :
Allah baki wanda shafe Mik hawenki albarka rasoulilahi s a w
2026-09-29 12:55:15
1
assan biyamarabi :
allah temakeki
2026-09-29 08:21:30
2
na sehu dahir🌹KT1T :
gani wlh Daman inason in auri Wadda Bata haihuwa
2026-09-29 13:14:02
1
Hamisu Hamisu :
dagaski
2026-09-29 11:14:19
2
jariri :
aa
2026-09-28 20:27:54
3
M.B.M 🇳🇬 :
ai mu ita mukeso
2026-10-03 16:11:13
1
Alhassan Dijiya10 :
Wallahi Nayarda Zan Aureki a Hakan, in har Kina sona🥰
2026-10-07 05:19:17
1
habibsoga :
Stp ya kel problème
2026-09-29 10:34:20
2
dello 2025 :
2026-09-28 19:40:46
2
amanar sha'aibu alkali227 :
allah shi ne mai ba da haihuwa kiyi hakuri idan da rabon zaki haihu zaki ga jininki insha allahu ki yawaita addu'a allah zai kama miki
2026-09-29 13:07:39
1
To see more videos from user @fhgffgg586, please go to the Tikwm
homepage.