@manirfaisal: SHIN DOKA TA BA SOJA DAMAR BARIN AIKIN SOJA KAFIN YA CIMMA SHEKARU 10 A AIKI? Shin soja zai iya ajiye aiki kafin ya cika shekaru 10? Ko kuma doka ta hana shi? ME DOKA TA CE? 👀⚖ #fyp #arewa__tiktok #creatorsearchinsights #trendingvideo #relatable
barista nima polis ne kuma ina so in ajiye aikina don allah ka kara mana haske akan abunnan domin na gaji da aikin nan zan canza zan koma aikin hannu
2026-09-28 06:04:59
26
Abban munifa730 :
Gaskiya wlh iyayen ka sun samu da nagari Allah ya sakawa iyayen ka da gidan ALJANNA IDAN SUNA RAYE ALLAH kara musu lfy muna karuwa da fadakawar ka a kowanne lokaci Allah ya biyaka da gidan ALJANNA DAGA MAI KAUNAR KA DA SAURARANKA A KOWANNE LOKACI RAYYANU MUSA SHUAIBU
2026-10-01 22:55:32
6
🍽MARYAM FOODS CONER🍴🍜 :
barista shin xan iya yin wainar fula da farin mai? ko lallai saida manja?
2026-09-29 07:44:56
11
SECRET 🦅😎 :
shin dokar Nigeria tabada damar kana tafiya kana video 😳
2026-09-29 05:47:48
6
🦅FULÃÑI BÖY🦅 :
Wallahi muna Alfahari da kai🥰
2026-09-27 23:14:19
25
Mijin Yar Shi’a :
Shin idan Jami in tsaro ya mareni ina da Daman ramawa ?
2026-09-28 07:03:47
6
PROFESSOR :
your content are so educational 📌
2026-09-28 06:24:45
5
AMEEN NE AII :
mun gode brr
2026-09-28 02:10:53
5
Asfar M Sa'eed :
respect bro
2026-09-28 03:45:58
5
KD BOY☠️☠️ :
Ma sha Allah
2026-09-28 03:09:43
7
MR A.A.A :
second comment
2026-09-27 23:14:32
6
Abdulmajid Rano :
Best of luck 🤞
2026-09-27 23:25:57
5
AMBERSEDO AMV :
Allah ya kawo maka babban case barrister
2026-09-28 05:25:00
10
ISAH KUMO :
gaskiya ilimi akwai dadi
2026-09-28 05:13:05
9
MAMMAN🔥🐊🔥🔥🐊🐊🔥🔥 :
dan Allah yanzo shekarata 3 da shiga aikin sojan Amma za'a iya biyana kudin barin aikin sojan
2026-09-28 12:31:43
12
To see more videos from user @manirfaisal, please go to the Tikwm
homepage.