@originalfaisal: #creatorsearchinsights #tiktoktips #foryoupage #nigeriantiktok🇳🇬 #mineralresources nigerian mineral resources

ORIGINAL✅
ORIGINAL✅
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 28 September 2026 03:09:14 GMT
1443
365
33
114

Music

Download

Comments

richifainvestment55
Ashiru richifa :
wallahi idan naji mutum yana san tunubu gabana har faduwa yake amma Allah yafi karfin kowa
2026-09-28 06:01:56
2
iprinxx
RC I'PRINXX🪐 :
After all this explanation Dan arewa zai sake ansan taliya ya dangwala masa 😢
2026-09-28 04:51:05
2
bukar498
🇳🇬 ABBA 💞💞 🇶🇦 :
Allah ya sakamaka da alhre mu yan arewa gabadayan mu yan sun zuciya neh
2026-09-28 05:41:51
1
danafirica001
Dan Africa back up :
Inna lillahi wainna ilaihirraju'un
2026-09-28 05:46:08
1
bilyaminuabbas1
Real Beely Boy :
nice
2026-09-28 05:36:50
0
kman420
kamal toro :
Amma bandamu arewa Kuma mundaukomai mundankawa maciya Amana malamai
2026-09-28 05:36:15
1
junaiddawud
J U N A I D :
Toh munji illolin dake fuskantammu,, tambaya anan yazamuyi??? Sabida mune regular people dazamuji irin sakonnan,, wani mafita muke dashi ?sabida manyammune suke bada daman abunda ake mana,, yazamuyi?? Wadanda sukayi contesting din bamu tanen kirki bane,, mutanen kirki dazasuyi contesting basada kudin balle suci nasara,, toh yazamuyi zamuyi?????
2026-09-28 15:33:44
0
199026a1
[a][u][w][a][l][a][l][i][y][u] :
mudansaidai muce Allah yajiqan mu Allah yasamucika da emani 😭😭😭
2026-09-28 16:38:35
0
mohammedmohammed6592
ibn moh. bro code :
Nigerian Nigerian Nigerian
2026-09-28 07:16:24
0
ridonedodo
Rid'one Dodo :
😥😥😥
2026-09-28 11:34:04
0
isahdikkobinji
ISAHDIKKOBINJI :
Allah ubangiji ya kawomuna sauki😭🙏
2026-09-28 05:14:44
0
useemm01
DANLAMI :
To laifinsu waye
2026-09-28 06:40:24
0
bature_ms
Bature-MS :
An gama raina mana hankali a ƙasar nan
2026-09-28 06:05:00
0
giftedbh03
GIFTED.K=M :
bamuda masu hankali wannan haka yake
2026-09-28 07:30:43
0
abdulgento
Abdul Gento :
Allah ya ma albarka
2026-09-28 07:01:34
0
sufisadisu
Sadisu Umaru :
ameen ya Hayyu ya Qayyum
2026-09-28 05:30:10
0
autosparkpro
AutoSpark Pro🪛🛠 :
Nifa ina ganin wannan abun da ya faru yakamata mu hadu muyi protest na sati ko fiye da haka
2026-09-28 06:01:13
0
muhammadadambl
muhammad adam :
gaskiyane wlh
2026-09-28 03:26:27
0
yayanurabng
yaya nura (yola) :
allah yasauwake
2026-09-28 04:47:21
0
yusufyaumustapha
YUSUF Y MUSTAPHA :
Allah ubangiji kawo ɗauki daga kalar wannan shugabanci🙏
2026-09-28 12:41:17
0
autosparkpro
AutoSpark Pro🪛🛠 :
kullum ana fahimtar da mutanen arewa amma da yake Allah ya wadata mu da jahilai daqiqai wa inda basu san abunda yake masu ciwo ba balle yama yan uwan su kana fada masu gaskiya suna zagin ka
2026-09-28 06:04:57
0
bafson3791
Bafson3791 :
Yallaboi irin wannan baqin cikin kwata kwata ma mutum ya rasa me zaice. Most of mutanen mu Sam basa tunani. Wallahi son zuciya da rashin sanin ciwon kai shi zai halaka dan arewa. Saidai wani rahamar Allag kawai
2026-09-28 06:23:09
0
aliyuahmad690
Aliyu over 力尤 :
Bawani mafitan da Allah zaikawo gwara ma kutashi
2026-09-28 05:41:40
0
raqaish3
ABU KHAYRAT 🌹🤓 :
tsakanin mu da banzayen malaman da sukayi endorsing Tinubu Allah ya isa.😭🥲
2026-09-28 05:02:47
0
isahjibrin45
isahjibrin53 :
🥰🥰🥰
2026-09-28 04:46:05
0
To see more videos from user @originalfaisal, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About