Su barka! Sai Allah Ya yi Sarki Aminu Ado Bayero. 👑❤️Mai martaba, ginshiƙin masarauta,Sarkin da Allah Ya ɗaukaka darajarsa, Mai karamci da kyawawan halaye,Mai hangen nesa da kishin al’umma.
Allah Ya ƙara maka lafiya, tsawon rai da ɗaukaka, Ya kuma jagorance ka a kan gaskiya da adalci. Amin. 🤲👑❤️
2026-09-28 09:33:23
0
last born 💕 :
Allah ya faranta muku kuma Allah yakara sarki lfy
2026-09-28 09:00:57
0
Ahmed sonfawa :
sanusi she ne sarkin Kano
2026-09-28 07:35:49
0
Sadeeq na miji one :
🥰🥰🥰
2026-09-28 10:42:47
0
To see more videos from user @muhammad_grb23, please go to the Tikwm
homepage.