@ismail_baso1: Wanna shine halin y yan Kasuwa garin me Adua suke fadawa a lokachi na damuna kuma wanna kasuwa eta babbar kasuwa a jahar katsina a yau ni jagora na kai ziyara

Jagoran matasa
Jagoran matasa
Open In TikTok:
Region: FR
Monday 28 September 2026 07:42:09 GMT
14863
1380
71
178

Music

Download

Comments

mudassirsaleh692
Turakin Mazoji :
or my god
2026-09-28 20:49:11
0
avver_rerve
Avver_Rerve📸🎥📷 :
wlh wannan halin duka garinne yake fadawa cikin shi Amma Kai dai Allah Saka maka da Alheri Allah y Kai kukan wurin mahukun tan Ameen
2026-09-28 08:07:23
4
alhjyusuf
alhaji yusuf :
allah mayar da alhiri
2026-09-28 20:21:40
2
ka7157101
ka7157101 :
Allah sarki kasuwar garinmu yau rabona da ita shekara shidda
2026-09-28 20:28:21
1
ayaz_zarewa
Ayaz zarewa :
Allah ya kawo agaji
2026-09-28 07:53:21
1
badole40
BADOLE :
kai amman allah ya saka maka da alkairi
2026-09-28 20:30:17
1
abba.sani5307
spain Mai adua🇪🇺🇪🇦 :
2026-09-28 08:21:59
1
user4707828112193
rukyy :
innalillahi wa inna ilaihi Raji un 😰 garinmu allah yakawo dauki
2026-09-28 20:52:42
0
maman.abdil
maman abdil :
ya Allah
2026-09-28 21:22:01
0
fatma57207
welcome Ramadan :
Kai Nigeria tako ina basauqi ya Allah yahayyu yaqayyum yazaljalalu wal ikram Ka kaimana mafita ta alkhairi
2026-09-28 21:44:06
0
abbaofficermdw001
AB💫Maiadua💫 001 :
subahanallah Allah yasauqaqa yakawo dauki
2026-09-28 21:44:18
0
usmaniyya61
USMANIYYA :
yanzu gobe da zaka je ka tambayi ra'ayin su za su cema APC za su zaɓa 🥺🥺
2026-09-28 20:43:54
0
usyyne
usman A/hadi :
ayyyy
2026-09-28 13:41:48
0
dan.daura78
Dan Daura :
Tau Allah y sawa kah
2026-09-28 20:42:29
0
mufidaali123
@Mufida Mansur mdw :
amnee ya Allah Mai aduwa gida
2026-09-28 21:24:52
0
sadiq______01
SADIQ🎉 :
Jagora
2026-09-28 20:02:00
0
malerm_elmarzuq
Malerm_Elmarzuq :
Laiphin sune Yan kasuwar duk shekara ai sun San haka na pharuwa suyi maganin abun mana kaphin damuna tazo, saboda sun San ba abinda gwamnati za tayi masu wallahi, kuyi qoqari ku taimaki kanku ko 1k 1k ku riqa ajewa kaphin wata shekarar kuyi gyaran ku hankalin kwanche wannan shine ALLAH yasa mu dache.
2026-09-28 21:15:17
0
ubaleeurope3
ubale europe daura :
Allah ya kyau ta
2026-09-28 20:15:30
0
sanikabeer18
SANI KABEER---- S K :
Wannan gaskiya ne
2026-09-28 18:19:40
0
mai.kalgo
mai kalgo :
gaskiya kasuwar mai aduwa international ce ya kamata a duba domin Allah
2026-09-28 19:12:48
0
mdmshareef
Real MD M-shareef🇳🇬🇳🇪🇱🇾 :
Hasbu nallahu wani imal wakily 🤦🏽‍♂️🤦🏽‍♂️🤦🏽‍♂️
2026-09-28 22:52:04
0
umar_maza
༆◆𝕌𝕄𝔸ℝ★𝕄𝔸ℤ𝔸◆༆ :
Allah Saka Da Alkhairi 🙏
2026-09-28 20:00:45
0
ibrahimjifatu1
Ibrahim jifatu :
Allah ya kawo maku mafita
2026-09-28 19:13:30
0
lelson46
lelson 001 :
Allah YA taimaka mana
2026-09-28 19:51:02
0
balaalheri811
Bala Alheri :
@👍👍👍🫣🫣❓
2026-09-28 15:26:54
0
To see more videos from user @ismail_baso1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About