Masussuka kazo azauna dakai mana sai mugane Kai masoyin Annabine
2026-09-28 09:21:44
11
Ittaqillah :
Allah yaqara nauhin qasa gareka
2026-10-30 11:47:31
3
Ismail Umar Al-Faruq :
Wato, daga ranar Juma’a da ta gabata za ka fahimci cewa Allah ya tilasta wa ’yan bidi’a sauraron karatukan Sheikh Lawal Abubakar Triumph, tare da tsananin ƙiyayya da suke masa. Tsawon lokaci ashe suna ta bibiyarsa don su samu wani abu koda kuwa tuntuben harshe ne, amma sun rasa sai a karatun ranar Juma’a suke ganin sun samu gaba, duk da cewa ba su fahimci abin da Malam yake nufi ba. Mu ƙaddara kuskure ya yi, ai ɗan Adam ne. Shi ɗan Adam kuwa, duk matsayin da ya kai a ilimi, ba za ka raba shi da kura-kurai ba. Allah ya taimaki gaskiya ya kara wa rayuwar Malam Al'barka.
2026-09-28 14:12:56
5
Muhammadu Ahmad :
Allah jiqanmusilmi 😭😭😭
2026-10-30 16:13:38
2
🤹SAS🤹 :
free Malam abduljbbar
2026-11-02 00:23:20
1
IS,HAQ ✅️ :
alhamdulillah da mutuwar masusuka
2026-10-30 11:31:28
3
Salim Sunnah Media :
Awata aya aka fada jawo ayar
2026-10-29 23:56:50
1
Gli haruna mastareshan :
Allah yagafarta Malam yahaya
2026-10-30 07:57:31
2
YAHYA HARUNA Abu Ahmad :
to kai awa
2026-09-28 13:17:45
2
oustaz :
muasusuk wwwww😆😆😆
2026-09-28 12:25:07
1
Kabiru Dahiru :
wanna gaskiyne🤝🤝 ☪️
2026-09-28 09:29:56
2
Anas Lauwali :
sawa
2026-09-28 09:26:18
1
muhammadu isiya ksd :
Allah yasakamaka da Alkairi mln
2026-09-28 13:29:31
1
musa :
gaskiya kenan
2026-09-28 10:57:33
1
Badamassi Ambaroura 🇳🇪 :
Arrrrrr
2026-09-28 08:57:47
1
Realgboy 001 :
allah ya jaddada rahama ga malam yahaya masussuka albarkachin annabi muhammed🤲🤲🤲
2026-10-30 10:30:35
2
Ismail A sadiq :
Allha yasa Aljanna makoma 🙏
2026-10-28 16:38:11
1
tadayajay :
Amma shi da wanne yayadda
2026-11-01 04:22:39
0
Tafeedha Ali :
allah yaqara kyautata makwanci yasa aljanna makoma sabida girman annabi Muhammadu s a w w
2026-11-02 09:00:54
0
Aliyu4real :
gaskiyane good
2026-09-29 04:53:49
0
To see more videos from user @sheikhyahyamasussuka1, please go to the Tikwm
homepage.