@alanwaka: Gwanin Allah Gagara Makiya! #arewa #hausawanmu #masoyasarki #sarkinkanoaminu

Aminu Ladan Abubakar
Aminu Ladan Abubakar
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 28 September 2026 08:08:02 GMT
135930
24556
328
295

Music

Download

Comments

itz.jibson8
Real Jibson :
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero Yaga Soyayya Yau A Jihar Kano.😭😭
2026-09-28 08:58:50
77
nabatula13
مصطفى أحمد مصطفى 🇳🇬 :
MUFA MUNBI AMINULLAHI KODA GSKY KO BABU♥️
2026-09-28 10:45:03
40
smile4saman
sam'an muh'd yusuf :
Na gaida namijin sarki, Sarki Aminu Ado Bayero. 👑❤️Na mijin duniya,✊🏽❤️Mikiya mai hangen nesa, 🦅❤️Mai daraja da kima,🤴✊🏽 Garkuwar masoya da masu ƙauna,🙇🏾‍♂️✊🏽 Mai kyawawan halaye da karamci, Mai girman suna da martaba, Aljanna ce mai masoya da yawa. Wallahi, sai sun jira ta Allah, ba dai ta mutum ba. Allah Ya ƙara maka lafiya, tsawon rai da ɗaukaka. 🤲❤️👑
2026-09-28 08:56:22
50
khaleephauba1
KHERLEEPHER :
alh aminu ado bayero ba sarkin kano baneh kawai sarki neh na dukanmu Yan arewacin Nigeria 😭
2026-10-03 18:46:03
12
abubakarmustapha385
ABUBAKARKt :
wato Dr. kana raba mun hankali pha🫠 ni masoyin sarki sunusi neh amma kusan babu ranan da bazanji basasar kano ba 🥰 Allah ya kara basirah
2026-09-28 17:15:52
11
abuhisham503
Abu Hisham :
Ma sha Allah, Alhamdulillah. Sarki Allah ya huta gajiya
2026-09-28 08:23:37
8
abujamakeupartistgarki
Glam_by_haseena :
Baze iya fitowa govnor ba naga yna da masoya shi sarkin?
2026-10-02 16:06:54
0
official__abubakarwaziri
official__abubakarwaziri :
Allah yakarawa şarkı Aminu daraja da daukaka muna fatan alkhairi gareshi
2026-10-01 05:52:47
3
dumbannnnnnnnnnnnnnnn
faisal :
please basasar kano 2 please and please
2026-09-28 15:22:50
2
mai10daura
Mai=10 Daura :
Allah ya saka da alkairi ya kuma kara lpy
2026-09-30 00:11:07
4
7secret1
7secret :
Allah Ya Saka da Alkhari Dr. ALA
2026-10-02 08:10:09
5
yahayaumarbiu
yahaya umar :
Allah sarki maqurar waka sarkin adabi
2026-09-28 09:00:31
10
naseergr
naseer :
Allah ya taimaki sarki Allah ya karawa sarki lfy 💯
2026-09-28 18:19:35
10
khaliphaaliyu688
Khalipha :
sarkin gobir Mai gida kama da waka shugaban mawakan Africa 🌍 Allah yaja da ran san kano sarkin nahiya
2026-09-29 00:09:29
5
sunlightgmail
SUNLIGHT 🔥  :
Inason wakar nan
2026-10-01 14:39:29
1
magajindabo0
SAN KANO MAGAJIN DABO 👑🫅 :
muna godiya dan amana
2026-09-28 20:41:30
0
dadichame
chame :
allah ya kara basira
2026-09-28 12:32:15
2
sirkhaleep1
SPENDOR OO1 :
Waqa indae bataka bace Garaya Tafita muhje ahaka Alj Aminu Alan waka Na Alhj Aminu Ado Bayero
2026-09-28 10:06:18
5
smileboy2470
shua'ibu ismai'la ya'u :
tsufa yazo mai gida Allah yasa a gama lafiya AMINU LADAN ALA Ameen🤲🫡🙏
2026-09-30 09:11:44
4
m.bzailani
M.B Zailani :
Sarkin Diyan Gobir Mashaa Allah
2026-10-05 15:53:04
1
sirbuharinamxtiktok
🇳🇬Sir buhari na mx@🏍🏍🇳🇬 :
Alan waka Amana
2026-09-28 14:40:21
2
ibraym124
ibraym024 :
alhmdllh
2026-09-28 08:17:08
3
dankurma84
DANKURMA💍💍⌚⌚ :
Alhamdulilah taro yah tashi lafiya ✊✍️🙏
2026-09-28 18:53:01
2
ismo2390
dan kasuwa kamar wani sarki :
duk masoyin alhaji aminu ado bayero yamen like 👍 👌 ♥️
2026-09-28 17:33:28
3
official_excellency01
🫧Daddy _ontop🕷️ :
Dan Allah yasu nan wakar nan
2026-09-29 20:12:27
2
To see more videos from user @alanwaka, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About