Wai kun lura cewa matar alijita da alinuhu suna kama kadan🥰
2026-09-28 10:47:43
61
hajiya maryam :
She’s very beautiful
2026-09-28 10:20:19
97
Walid Abiat♥️🤩 :
Very beautiful 🥰🥰
2026-10-01 21:03:04
0
Huseeynerh🥀🌷 :
Masha Allah Daman dae Wakar tata ce kuma tahau abinta🤗🥰
Allah ya Kara basira 🤲
2026-10-02 18:54:58
1
Xeey Xeeyn Aunty :
Masha the uwar gida mai capacity da gidan jita Allah y kara muku zaman lfy y Albarkaci zuri,ar ku💯💯🥰❤️
2026-09-28 14:02:42
7
zainabmuazu72 :
masha Allah
2026-09-28 19:36:56
2
AZ-ZAHRA TRUSTED SAVINGS :
pls who sell this kind lace she wore🤗
2026-09-29 10:22:05
3
Khadies_Fashion :
Mashaa Allah 😍
2026-09-28 18:07:42
1
mam'ad :
Allahummah bareek
2026-09-28 12:11:00
2
JEWELRY IN KANO :
Tabarakallah Masha Allah
2026-09-28 21:25:15
3
mom.aaz.0 :
Fatan Alkhairi 🥺❤️Allah Ya sa duk wani alheri da zuciyarki ke fata, ko kin faɗa wa kowa ko ba ki faɗa ba, Ya kawo miki shi cikin sauƙi da albarka. 🤲❤️Allah Ya share miki duk wani baƙin ciki da ba ki taɓa nunawa mutane ba, Ya maye gurbin duk wata damuwa da farin ciki, Ya kuma sa ki ga kyawawan abubuwan da zuciyarki ta daɗe tana jira. 🥺🫂
Ko da ban san ki ba, ina roƙon Allah Ya sa rayuwarki ta kasance cike da rahama, kwanciyar hankali da albarka. Idan kina da wata addu’a da kika daɗe kina jira, Allah Ya amsa ta a lokacin da ya fi dacewa. 🤲🥹❤️Allah Ya kare ki daga duk abin da zai karya zuciyarki, Ya kawo miki mutanen da za su ƙaunace ki da gaskiya, kuma Ya sa duk inda kika taka ƙafarki, alheri ya riga ki. Fatan Alkhairi gare ki, daga zuciya zuwa zuciya. ❤️🥺🤲
2026-09-28 11:06:26
5
Lagos vendor ❤️ :
The woman behind the song 🥰
2026-09-29 18:27:09
1
حنان 🤍🌸 :
owner of the song 😁😅🤭
2026-09-29 20:31:58
1
Laylahni :
2026-09-28 15:57:27
2
ummee ummee♥️ :
Masha Allah
2026-09-28 10:25:20
5
Fadimatoh_xahra :
Masha Allah 😻
2026-09-28 09:43:15
1
🎀De kabara luxury-shoes 🎀 :
Anty nafisa nah 🥰❤️
2026-09-29 02:36:24
2
Cake canvas. 🎂 :
Clean🥶🥵🥵
2026-09-28 09:14:01
1
🌹Ruqayya yusuf 🌹 :
Masha Allah suna kama da Aisha sabo
2026-09-28 13:18:42
2
~AISHA 💜 🩶~ :
Kyau iya kyau 🥰tana kama da ihsam inna wada tayi film
2026-09-29 06:40:30
1
FULANI🌹 :
True definition of beauty 🥰
2026-09-28 13:08:41
1
Sa’adah 🤍🥀 :
She’s very calm
2026-09-28 13:19:48
1
Meenah luxe :
mrs jita
2026-09-28 10:06:31
1
To see more videos from user @makeupby_amnah, please go to the Tikwm
homepage.