@muttaqadanmahamman: Daya daga cikin barayin da suke Addabar mu ,A Yankinmu Na sallari yanzu Akama daya daga cikin su ,ya bude makarnatar malam Abubakar (Nana Khadija Alkubrah) da key ya shiga ya debo kaya ,A layin Dector sadauki Da ke unguwar sallari quaters

muttaqadanmahamman
muttaqadanmahamman
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 28 September 2026 10:51:22 GMT
19627
812
22
60

Music

Download

Comments

ibran_stitches
Ibran_stitches :
Wlh agidan mu na kamashi da ranar Allah dan shekane bayan station
2026-09-28 23:29:12
2
babarigima
Baba rigima :
Bai daku ba Wlh gashi nan yana bayani ana fahimta
2026-09-28 20:27:24
2
mrsahmad56
🧕mar,atussaliha🧕 :
innalillahi wa inna illaihirraju un ya hayyu ya qayyum ka shirya mana zuri a 🤲🤲😭
2026-09-28 16:18:47
3
khalidmaha01
🎀خالد مها :
Allah yasa mu dace😂😂😂
2026-09-29 01:44:20
1
shaheed1869
Shaheed :
Allah yashirya
2026-09-28 23:30:12
1
abunihlah01
Dan hajiya (Abu Nihlah) :
Allah ya gafarta mana 🙏
2026-09-28 18:09:12
1
kinghafson0
HYDAR SCRAPS FALETY🤳📲 :
Innalillahi wa inna ilaihi raji un
2026-09-28 14:59:41
1
shamcy542
shamsiya :
allah ka shirye mu,
2026-09-29 08:07:14
0
m7176639
alamin mai jamaa :
yanzu chairman kayi mai video kayi posting maiye an fanan kah" ka toxar tashi wanda ya rifa wani asiri shima allah xai rufa mai nasa @muttaqadanmahamman
2026-09-29 11:35:16
0
user334741216
usman :
Sa mas
2026-09-28 13:53:49
1
aleebossclothing
aleebossclothing :
Gaskiya Wannan be dako ba
2026-09-29 06:07:52
0
ummcysbakeryandmore
Elegent by ummcy :
Allah ka shirya mana zuria
2026-09-28 16:01:29
1
hopebanty
Muhammad sani30 :
Allah Kasa mudace
2026-09-28 13:25:34
1
sadeeqelsadeeq
abubakarlawanab13 :
Allah ka shiryen mu shirin addini kasa mufi karfin zuciyar mu
2026-09-29 07:38:16
0
maryamibrahim326
Maryam Ibrahim :
Allah kashirya mana Zuri,a
2026-09-28 23:25:12
1
abubakarabdulkadi664
Dan Halifa Furniture :
Allah yasa mufikarfin zuciyarmu
2026-09-29 05:31:47
0
haleemah932
MrsM :
innalillahi wa inna illaihirraju un ya hayyu ya qayyum ka shirya mana zuri a 🤲🤲😭
2026-09-28 22:02:03
1
saifullahiyahya61
Hujjaji kitchen stainless :
Dan girman Allah Ku sauke video nan Dan alfarmar annabi da alqur'ani 🤲🤲🤲 shikuma Allah ya shirye shi
2026-09-28 15:22:28
1
umar_kubaraci
Umar Yusuf kubaraci :
kuma naga yana bayani cikin kwanciyar hankali🙄🤔
2026-09-28 13:50:18
1
beanabdul2
beanabdul :
wallahi ankai wats uku sun shiga gida sun daukeman iphone
2026-09-29 08:43:27
0
m7176639
alamin mai jamaa :
kuma kaimah bakafi karfin kaddara bah allah dai ya rufa mana asiri ga daya
2026-09-29 11:36:09
0
To see more videos from user @muttaqadanmahamman, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About