Dan Allah abokina bari inbaka shawaramana Allah ya baka basiran waka ammah Dan Allah duk yaddah wasu mutanen xasu chemaka kafara waka da kida wallahi bakaurka sukeba saboda waka tahalatta ammah Wanda Babu kida duk yaddah xa,ayi kadasu jefaka chikin hadari ,,,,
Allah yasa kadau shawarata
nagode,, 🙏