An , basu Abinchi , An basu makwanchi , An basu kudin magani , Anyi mata Tufafi , Anyiwa dangin ta Alheri , to malam chikin girmamawa baxanyi ba
2026-10-02 20:25:48
17
Zainaa Muhammad :
aini senama fara turamishi sannan zankai status 😁😁
2026-09-28 16:18:50
81
Rukayya Ishaq lawal :
Ni wlh tun banji har karshe ba natura mai
2026-10-03 15:17:48
24
abbasdandadda09 :
mal munji Amma bamu dauka bah
2026-09-30 20:45:15
10
A.M.I.N.U.L.L.A.H💙 :
Dole zamu basu In Sha Allahu Rabbi Ubangiji Allah ka buda mana mu kyautata ma matan da zamu Aura Mata ubangiji Allah ya Baku mazan Aure Nagari Masu tausayin ku Amin Ya Hayyu ya Qayyun..🙏😁
2026-10-01 12:33:58
32
Oum Yasmin🤍 :
Muna godiya babanmu😂😂😂
2026-09-28 14:06:22
20
Nihla_Dangatah :
Malam Allah ya tsundumaka A aljannah 🥰😍
2026-10-09 10:16:21
6
officials_iliyasu_isah :
kaiiiii malam
2026-09-28 17:10:38
6
Hadizaaaaa💕 :
Status direct 😂😂😂
2026-10-04 10:21:23
6
🦋R@ml@tou🦋 :
Alhamdulillah muna tare nakara volume 😂😂😂😂😂😂
2026-09-29 14:03:28
17
ام زينب بنت زينب :
ya Allah kasa kawa mijina da gidan aljanna Allah karabashi da miya kun abokai🥺
2026-09-28 15:03:35
43
@ princesse sassy :
malan nagodé.....
2026-09-28 16:38:59
8
Bashir sani :
OK insha Allah mlm🤗
2026-09-28 16:10:09
10
khadyya'u :
Allah yabiya malam
2026-09-28 17:12:05
5
Mohammed Yusha'u :
Alhamdulillahi
2026-09-28 15:39:03
5
user6221653074819 :
Allah ya biyaka malam
2026-09-28 16:04:30
6
💢💥king💥 kno💥 nam💢💥e :
Ina neman matar aure plz zana biyanta wlh
2026-09-30 14:04:29
19
muhammad sahabi abdulkarim :
Allah yabamu iko
2026-09-28 13:42:50
10
x€€ h@rty :
uhumm wa'inan mugayan
2026-09-29 10:09:37
6
Muktar Yahya qurema dadi lamba :
su riqe dubu daya dubu biyu kuma kace halal ..Anya kuwa
2026-10-02 17:17:32
6
khairatabu1 :
Allah yawa Mallam Albarka
2026-09-28 17:29:51
14
DAN MULKTEX 💯❤️ :
INA NEMAN MATAR AURE PLS
2026-09-29 12:00:33
7
Ramlat pretty :
alhamdulillahi wlh mijina badagananba.duk sanda kasuwa tayi kyau zaibani kudi zankumaci maikyau atukunyata.allah yakaramaka arziki mai albarka miji nagari
2026-09-29 11:28:02
8
To see more videos from user @mariamumar39, please go to the Tikwm
homepage.