astagafurulla wa atubi ilaihi innalilahi wai'ina ilaihi Raji un 😭 ya Rabiiiiiiiiii 🤲 tsare mu da zinah tsare imanimu 🙏 in Sha Allah har narh bar duniya bazanyi zinah bah in Allah ya yardda 🙏
2026-09-29 11:48:25
14
Sumy :
ya Allah kasamu daci
2026-10-06 10:58:08
3
ANKA*2017 :
Wannan gaskiya ne wlh ubangiji Allah shisa mudace
2026-09-29 07:43:53
7
Fiddausi Abdulrahman :
Allah ya tsare mu duniya da lahira
2026-09-30 06:30:13
1
MU Alleeq :
wllh malama kullum fada masukikeyi Amma basaganewa Allah yasaka da Alkairi