Such is life ..... yakusa one year auren abokinmu neh wlh harda mu a wannan video 🙏🙏🙏
2026-09-29 12:47:14
2
SULEMAN SANI K :
Allah dan tsarkin zuciyar Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam kada kabamu ikon cutar diyar wani
2026-09-28 20:54:30
19
Bangis 2.i.c :
abokainagari😳
2026-09-28 22:08:13
10
alkanaweey :
Kamar fa ina da irin abokan nan 😂😂
2026-09-29 08:30:54
7
abbakar all people patikum :
wanna gaskina bro gayasamasa gaskiya
2026-09-28 22:05:50
9
Auwal Abdullahi :
Allah yasa meyiwa ango fada yana da aure saboda ni inta takaici wanda bashida aure yaringa yiwa mai aure fada
2026-09-29 10:38:14
2
👉Mc Goriya🎤👈 :
allah yabani abokai kalan wannan😂
2026-09-28 21:51:45
6
Itz_sabiusb :
Allah biya kwari
2026-09-29 09:14:00
1
S.MAN :
gaskiya kafada Amma fah sai narama zagin nan
2026-09-28 23:05:55
3
Umar :
A haka dai kamar wasa amma in dai ya rike maganar nan lafiya ƙalau zai rayu da iyalinsa.
2026-09-29 11:18:22
1
ibrahimmusakangiwe :
ahucehaka😂 abokin ango kayi sanyi
2026-09-29 09:16:33
1
ABDULFATAH ABAYAS :
ahuce haka ogha
2026-09-29 10:32:21
1
Zakariyya S. Jibia :
Yauwa Bro gogamas
2026-09-29 11:01:21
1
LALA JUNIOR👌👌👌 :
MENTOR
2026-09-28 21:48:55
2
kabiru auwal609047090207 :
😏😏😏😏😏
2026-09-28 23:14:54
2
user1078990873403 :
2026-09-29 10:02:37
1
1BRAHIM 🤍🖤🤍 :
🥰🥰🥰🥰🥰
2026-09-29 09:27:08
1
BILGETᡕᠵ᠊ᡃ່࡚ࠢ⸝່ࠡࠣ᠊߯᠆ࠣ࠘ᡁࠣ࠘᠊᠊ࠢ💔 :
Allah sarki😂
2026-09-29 13:16:20
2
Salmanulfarisyy :
Kabari ya jazamai[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-09-29 00:06:10
3
Muhammad sabeer 🤍 :
wallahi inada abokinda zaiyi wannan bah guda daya ba mah 😂😂
2026-09-29 08:49:11
1
Awaisu ( A=Z) :
Allah Ya karawa Rayuwarku Albarka 🤲
2026-09-28 16:20:53
2
ibrahimbkr5399 :
2026-09-28 19:24:11
2
OG sani :
Allah sarki harkun tina mun da 1988 lokacin
da kakana yake bani labarin akwai wani
zamani da zaizo mutane zasu bata lokacinsu
suna karanta comment nawa saboda 😭😭suna tunanin abinda zanfada yanada amfani
2026-09-28 22:34:54
3
Mrs.M243 :
2026-09-29 17:49:38
0
Daban Ne" :
😅😂
2026-09-29 15:07:58
0
To see more videos from user @al_mustapha7, please go to the Tikwm
homepage.