ko dangote tazama bazata iya bayair da millions 200m
2026-09-29 07:36:27
42
All natural foods and beauty p :
Ashe Zaa mutu a dawo miliyan Dari biu fmk[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-09-29 09:12:13
16
Bigtime :
Impossible
2026-09-29 22:05:39
0
A.M autos and properties :
Miliyan 200 ta kudi kota salati?
2026-09-29 00:36:36
20
Assudanee :
I swear na lie
2026-09-29 15:25:24
0
Hajjo baba :
Allah sarki 200m ba 200k bane gamu masu bukatan jarin 1m babu, Allah ka kawo maitaimakonmu
2026-09-29 05:59:31
11
D💎💕 :
ni wlh bansan karya 😂😂😂
2026-09-28 22:29:56
22
Muhammad :
Haka MC suke 😂 Nima sun taɓa min haka a wajen aure, wai na ba da kyautar mota Honda Accord 2017, alhali ni ko 206 ban da ita a kaina daga karshe 50k ne ta ta raba mu😂