Nana Halimatu Sa'adiya Tana Cewa;
‘’Bamuda Fitilar Da Zamu Haska A Cikin Dare Sai Hasken Fuskar Shugaba’’
.ﷺ
2026-09-29 13:49:10
12
❤️🔥*YARAN MALAM❤️🔥 :
Allah yakarawa Annabi daraja 🤲
2026-09-29 19:11:50
7
abdulmaliktameem :
A duk duniya ban taɓa gani ko jin wanda yayi rayuwa a duniya ya barta, kuma ya zama shi ne shugaban duniyar kamar yana raye yana rayuwa a doron ƙasa ba; sai Annabi Alaihissalam.
Duk wanda yayi magana a duniya ana tambayar hujja, amma Annabi Alaihissalam idan ya faɗi magana hujja ɗaya tak ake nema; shin shi ne ya faɗa? Ana samun tabbas shi ne ya faɗa to zance ya ƙare.
Annabi Alaihissalam shi ne Annabin Annabawa kuma Annabi mai yawan albarka.
2026-09-29 13:43:27
6
dahiru oyo :
amen yarabi
2026-09-28 22:09:10
6
yahaya :
Allah ka kiranu gurin Annabi muhammadu sallallahuAlaihiwasallam Ameen ya hayyu ya qayyum 🤲🤲🤲🤲🤲🤲
2026-09-30 09:20:26
3
sani :
s.a.w
2026-09-30 17:22:23
3
ImAmin :
Sallallahu Alaihi Wasallam
2026-09-28 20:21:58
6
mubashir Bala na manzan allah :
Allah kaimana dan Annabi
2026-09-30 05:29:06
4
Abdurahman manda gida :
slm
2026-09-28 17:10:16
5
ALHAJI YUSUF BIN AKEEL :
اللهم ارزقنا زيارة المدينة المنورة والصلاة في المسجد النبوي ﷺ