@haidarabidoka: Allah Karbi ibadah 😂 oga #alhamdulillah❤️ @AHMERD

haidarabidoka
haidarabidoka
Open In TikTok:
Region: ES
Monday 28 September 2026 17:30:06 GMT
185201
11063
1017
3790

Music

Download

Comments

ahahmad252
💫 SIR AHMERD 💫 :
Sunsamu Sabon Challenge fa
2026-10-06 07:54:31
1
gwanjo03
seeraj :
Allah yabamu ikon sauke farali kafin ahana yan Nigeria zuwa saudiyya
2026-10-05 10:28:00
744
fatimamashi1234
Fatima Umar mashi :
nidai burina ayi order din fruit salad
2026-10-05 17:35:54
1
hafsatibrhima
hafsatour🖤 :
New challenge 🤣🤣🤣🤣
2026-10-05 08:42:58
245
633kingjr1
Excellency :
anya bamu shiga uku ba
2026-10-05 08:56:45
185
andada1038
A N D A D A__1 0 ⚽❤️‍🩹 :
NEW CHALLENGE LETS GO 😂
2026-10-06 07:06:57
2
amira_daudawa
Amira Daudawa :
Gab ake da hana yan Nigeria zuwa saudiyya😂🤭
2026-10-05 18:49:10
93
addesu32
ADDESU :
sunan Wani Mai rawaito hadisi waishi turmiji
2026-10-05 14:04:27
38
abdullahimirwatu
Marwa Abdullahi :
yanzu idan zanin nan ya kwance fa
2026-10-06 08:25:38
14
hauwauabdullahiji8
Queen Jiddah 🌹🌹🥀 :
gaskiya Nigeria muna cikin masifa😭
2026-10-05 11:42:04
32
fateemaumar00
Fancy🌹❤️ :
Ji wannan dokin masha Allah 😁😁
2026-10-05 08:36:25
34
mxgirl11
Qaunar qissbeauty_world :
challenge accepted
2026-10-06 07:33:12
2
khadee84
Miemie :
Dan Allah kar kuyi dalilin da za ahanamu zuwa saudi tun bangama hada kudina ba
2026-10-05 19:35:59
15
chef_hauwanurr1
CHEF HAUWA NURR :
Nii damuwa tah a siya samosa😩
2026-10-05 09:26:52
45
mahmudibrahimad94
Mahmud Ibrahim Adamu :
Allah kabamu ikon zuwa alkin haji kafin ahana yan nageria zuwa aikin haji
2026-10-05 16:07:55
15
amer.verse.one
amer.verse.one :
I swear to god he’s Nigerian
2026-10-05 16:30:21
2
mrswho40
Mrs who ❤️ 😍 :
Allah yasa zanin ya kwance
2026-10-05 12:15:11
18
aishamhassan773
autanadda :
nikam Dan Allah yanxu aiki umra ake zuwa ko content please 🥺
2026-10-05 12:44:51
12
trendstreats_by_aa_rogo
trends & treats_by_aa_rogo :
Inaso inyi magana amma taqi fitowa
2026-10-05 08:42:12
9
khausarbeautycollection
khausarbeautycollection :
ai. wlh inbamuyi da gaskeba sai anhana yan Nigeria shiga Saudi Allah kadubaimu bamujeba[Teary eyed][Teary eyed]
2026-10-05 12:27:08
5
formulaprints
FORMULA- PRINTs :
wani sabon challenge ne kenan
2026-10-05 11:58:18
10
ibrahimdonachawal
ibrahimDonachawai :
Dan Kano ne ko😁
2026-10-05 16:31:22
5
yarinyarkirki45
princess❤️💘💕 :
akuwa sai kafisu wallahi 🤣🤣🤣
2026-10-05 10:51:03
7
aisharabiualhassa1
Aysher babe😘 :
Wasufa bazasu ganuba idan suka cire kaya wllh 😂😂😂
2026-10-05 10:15:42
8
musakalarawi_
Musa Kalarawi📿🕌 :
Sarki kanata ba kowa aiki✊🏻🤣👑
2026-10-05 01:45:36
11
To see more videos from user @haidarabidoka, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About