@alimagaji_kzr: Annabi(s,a,w)💔@Shehi Ahmad @BABAN FATEEHA @Habun_shehi_tajul_izzi @JUNIOR SHEHI TAJUL IZZI @KACHI AWARA NA ANNABI MUHAMMAD @Naziru Sabiu @shehi

Ali Magaji_kz 🍏
Ali Magaji_kz 🍏
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 28 September 2026 17:58:29 GMT
19352
6769
127
193

Music

Download

Comments

muhseen80082
muhseen8008 :
wlh sirrin fatahi yatashi kaina ba iya shehu aka kure ba nima har dani ya kuran number[Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming]
2026-09-29 23:54:16
1
umarbroder
MAI ZAWIYA ☝️📿💯 :
wlh fatahi ya tashi kan shehi
2026-09-28 23:02:20
15
abdulmaliktameem
abdulmaliktameem :
A duk duniya ban taɓa gani ko jin wanda yayi rayuwa a duniya ya barta, kuma ya zama shi ne shugaban duniyar kamar yana raye yana rayuwa a doron ƙasa ba; sai Annabi Alaihissalam. Duk wanda yayi magana a duniya ana tambayar hujja, amma Annabi Alaihissalam idan ya faɗi magana hujja ɗaya tak ake nema; shin shi ne ya faɗa? Ana samun tabbas shi ne ya faɗa to zance ya ƙare. Annabi Alaihissalam shi ne Annabin Annabawa kuma Annabi mai yawan albarka.
2026-09-29 13:16:24
10
musaddik.said.muh
Musaddik Said muhammad :
Allah sarki Allah kabarmuda annabi Muhammad
2026-09-28 19:13:55
9
mustaphao6
Mustapha6 :
Wllh tallahi me dubun isah ya temaki dan shekarar data wuce yana kan akidar Annabi juzi’in Allah ne amma yanzu ya gane karatun Allah ya karawa me dubun isah lpy ubangiji Allah yayta nuna masa gaskiya yana doramu muna jindadi Insha Allah
2026-09-29 00:49:09
1
salisuaky1
Akih Na Annabi DTM :
Sallallahu Alaihi Wasallam Allah Yaqarawa Rayuwarku Albarka Alfarmar Shugaba S a w 🙏🙏
2026-09-29 05:51:22
3
abba_mai_shayi_001
Alhaji Abba Mai Shayi :
Allah yqr mn soyayyar shugaba s A W 🤲
2026-09-29 07:26:24
1
bafatahen_fatahi
Haruna Auwall :
sirri sirri ne wllh kuma shehi shehi ne wllh
2026-09-29 10:03:03
5
m3513682
m :
s a w Masha Allah
2026-09-29 22:06:06
1
nazirusani021
nazirusani776 :
S A W
2026-09-29 09:05:34
1
rufaifaruku_
Rufa'i :
sallalLaHu AlaiHi wasallam
2026-09-29 21:17:12
1
muhammadadamuda76
Muhammad Adamu Danfulani :
Allah ya Kara soyaya
2026-09-29 13:45:23
1
usmanrabiu2160
usmanrabiu2160 :
allah ya barku tare
2026-09-29 22:12:12
1
aminudahiru56
aminudahiru :
Allah yabiyaku
2026-09-29 07:22:47
2
dady_magani
dady_magani :
saw🥰
2026-09-29 00:15:35
1
muazu.ibrahim189
muazu Ibrahim :
labbaikum
2026-09-29 19:50:34
1
habibatee23
Mahmoud :
صلى الله عليه وسلم
2026-09-29 09:21:31
1
garba2731
garba2731 :
s a w 😍😍😍
2026-09-29 12:23:24
1
jamiluyusuf9172
GEYBE motorcycle 🏍 :
shugaba s a w 💘
2026-09-29 05:16:41
1
dady_magani
dady_magani :
SAW❤️‍🩹 ❤️❤️❤️🥰🥰🥰 🫶🫶🫶 🤩🤩🤩 😍😍😍
2026-09-29 00:17:56
1
yusufumar4782
Yusuf masoyin annabi s a w :
allah yaqarawa ruhi so da qauna ta fiyayyen halitta annabi Muhammad s a w
2026-09-28 23:59:20
2
dahiruyunusa319
Dan Karamin Tela :
Allah yakara kusanci
2026-09-28 23:35:31
1
nazeer4455
Nazir Ibrahim :
Wayyo Allah Nah 🥰🤗🙏
2026-09-29 06:24:06
1
maimuradinfadima3
Abdussalam Muhammad inuwa :
Masha Allah
2026-09-29 00:08:51
1
usman.tajul.izzi
usman tajul izzi :
Allah ya kara kusanci mai yabo
2026-09-29 14:08:12
1
To see more videos from user @alimagaji_kzr, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About