Da mutanen nan sunada fasaha wlh dama bazasu tanka maganar ba domin in banda tsananin kiyayya da hauka da bada kai Allah ya matsesu dole sai sun fidda jahilcinsu ba ai sunsan ba yanda za,ayi ace malami kamar sheikh lawan baisan alam tara kaifa ba domin ko yaron dan shekara 10ne akace baisan alamtara kaifa ba inde a cikin musulmi yake abin akwai babban mamaki