It was in your second video that you clearly explained it, sir.
2026-09-28 22:50:48
2
tijjani Bello :
akoma makaranta
2026-09-28 23:18:28
3
abubakaro1 :
sarki hujjan kasar hausa 🥰🥰
2026-09-28 22:36:35
4
It's Abdoul🔥🦅 :
Wannan shi ne cikakken bidiyon maganar Malan, ba wanda aka yanke aka yada ba.
A farkon bidiyon Malan yana bayani ne kan yadda fasahar Larabci take bayyana a wasu wuraren da “أَلَمْتَرَ” ta zo tare da “إِلَى”, sannan ya kawo misalin maganar wani magabaci. Amma a ƙarshen bayaninsa ya bayyana a sarari cewa ba sharadi ba ne cewa duk inda “أَلَمْتَرَ” ta zo a Alƙur’ani sai “إِلَى” ta biyo bayanta.
Saboda haka, kafin a kira mutum “jahili” ko “mara ilimi”, ya kamata a saurari cikakkiyar maganarsa daga farko har ƙarshe, domin yanke wani ɓangare na magana na iya sa a fahimce ta ba daidai ba.
Mu riƙa bambance tsakanin gyara kuskure da zagin mai magana. Idan akwai kuskure, a kawo hujja da ilimi da ladabi. Amma kada a yanke bidiyo a bar wani ɓangare da zai sa mutane su fahimci abin da ba shi ne cikakkiyar maganar malamin ba.
Allah Ya shiryar da mu zuwa gaskiya, Ya ba mu ilimin da zai sa mu yi magana cikin adalci da ladabi.
2026-09-28 21:20:27
8
Hashim Lawan12 :
jzk b Khair
2026-09-28 22:50:38
0
masoyin annabi :
dan Allah malan wane shekara malanjafar
ya,halaka,shida malan albani zaria
2026-09-28 22:42:52
2
nanah.Khadijat.Aboubakar.Ali :
:namubakalan nasubaneba🙏🙏:allah yajiqan mlm da rahama intamu tazo allah yasa muchika da emani Amin ya rabbit Amin ya rabbit Amin
2026-09-28 21:02:01
8
A.B.T :
Allah ya karawa malann LFY
2026-09-28 23:23:19
1
Umar Lawal Kurnaa Gaskiya :
ALAM TARA TA TADA ƘURA 😅
BAWA DA BAKIN SA, WUYAR SAYARWA NE DA SHI😂
Allah ya ƙarawa malam lafiya da ilimi mai albarka 🤲
2026-09-28 23:29:32
2
BABAN ABBA JEGA :
Allah yasiy alkiri
2026-09-28 21:17:16
0
shafiu mahmud :
ankara kwabawa dai lawan adai gyara karatun
2026-09-28 22:45:37
1
Oumar malan Amadou zndr :
kai mln kayi hakuri kawai khaji anma kuma a li'irabin ma yi muji
2026-09-28 22:31:16
1
Barrister👨⚖️⚖️ :
Sunnah gidan hujjah✊🥰
2026-09-28 22:27:00
3
Dr muhd motors& houses gallery :
muna godiya malam tunda mun fahimta dalibanka mlm rabu dasu
2026-09-28 22:11:22
5
Muhammad dala 20 :
sunnah gidan hujja
2026-09-28 23:41:49
2
Ibrahim Yahaya🙏🥰 :
Allah Yakare Ka daga Makiyanka Mlm🤲🥰💯
2026-09-28 23:01:16
2
Usmanu Usman :
Wallah Qaryane
2026-09-28 22:40:37
0
adamou alkassoum :
sunna gidan hujja ❤️❤️❤️❤️❤️❤️
2026-09-28 20:58:38
5
imamabubakar222 :
Zakii 🫡
2026-09-28 21:00:11
2
A_S_M_D PALM OILS :
Allah y saka da alkhairi
2026-09-28 20:56:31
2
KING SMART CAPTEX :
insai gaskiya ne kabari yaje har karshe mana
2026-09-28 23:44:39
1
Adamou Amadou :
Allah Akbar Macha Allah wly merci beaucoup wly 👍
2026-09-28 20:59:09
1
Ten :
masha Allah
2026-09-28 21:01:21
1
𓆩𝕌𝔾 𝔼𝕏ℂ𝔼𝕃𝕃𝔼ℕℂ𝕐𓆪 :
Allah ya karawa Mlm lpy🤲🏽
2026-09-28 22:45:21
1
lucky :
gaskiya malan karatun bai futaba
2026-09-28 22:45:20
1
To see more videos from user @taskarmalanlawantriumph, please go to the Tikwm
homepage.