Ina kebbi amma bntaba jin sunayen garin da suke fadi ba
2026-09-29 08:38:39
0
Adamu Bala :
don Allah ku harbesu miye amfanin wannan tambayar
2026-09-29 12:41:24
3
abbah j :
awa kowa hukunci daidaida laifinai dan Allah
2026-09-29 18:21:47
0
mhmmd_mubarak_assalafiy :
😂😂💔
2026-09-29 14:44:29
0
Usman Ahmad :
Dan Allah Ku harbesu
2026-09-29 13:47:58
0
official_yayoung :
wai yaushe aka kamasu
2026-09-29 13:54:38
0
Nazifi assalafee :
Ya subahanallah 😭😭😭
2026-09-29 11:24:13
0
zahafs :
yanzu Dai ba labarin su ko shera shida baya
2026-09-29 13:43:01
0
Asi beby :
Allah yasherya
2026-09-29 10:12:42
0
Safwanfy :
Amin Ya Hayyu Ya Qayyum
Innalillahiwainnailaihirajiun
2026-09-29 09:51:56
0
be3al2sio :
Allah ya cigaba da tauna musu atsiri.
2026-09-29 07:06:04
2
Bagysoje :
Majority nasu hausawa ne 😏
2026-09-29 15:12:00
0
GratefulOne :
Shekara Sha Uku???? 😳😳😳
2026-09-29 07:58:56
0
Muhammad Auwal :
kai MLM mai tambaya dan Allah kabar su hk kawai aje akashesu sun tabbatar da sunyi laifi sun amsa laifinsu sun amsa laifinsu kuma kai kanacewa ana tuhumarsu wace tuhuma kuma? ai anan bawani zargi
2026-09-29 07:50:24
1
M’Ishaq (Abul Ameer) :
Kamata tayi ace kun harbesu nan take kowa ya huta
2026-09-29 12:30:25
3
baaga👈 gorgawo👈💯✅️ :
4in1😂🤣
2026-09-29 09:32:46
0
jabaize :
kowa ne daya daga cikinsu ayi mai bullet daya agoshi don basuda amfani cikin alumma ko abin zaizama izina gasauran jama,a
2026-09-29 15:27:01
0
Nura saadu :
akshesu ba amfanin cigaba da rayuwarsu
2026-09-29 13:00:39
0
Emmanuel :
inka bibiya an sake su duka, don video nan daga 2020 ne
2026-09-29 16:20:55
0
Ayuba Usman :
don alla dokkansu akasesu
2026-09-29 10:50:43
0
Salees biroman china 长的 🇨🇳 :
1-10-2020 wannan ae tsohon video ne 😳
2026-09-29 13:08:20
0
sarki salman :
waymeyasa akaysasakin arinwannan masulefinney
2026-09-29 08:11:19
0
Alhaji bash :
Oh oh rayuwa wai duk wannan musulmaine gasu da manyan sunaye Allah yashirya muna zuri ar mu 🙏
2026-09-29 17:04:25
0
usman :
🥰🥰🥰
2026-09-29 05:31:27
0
To see more videos from user @safiyamusa04, please go to the Tikwm
homepage.