Ciwon ido sai hakuri Mlm Lawan kai kadai gayya, yanzu ma ya sake biya masu sabon karatun da basu san dashi ba, Allah ya sa kaje lafiya ka dawo lafiya.
Sharrin makiya kuma Rabbi ka kulle masu abinsu kaje fa masu kayan su🙏🏻🤲🏻
2026-09-28 21:22:12
20
bee.kemi' gdk :
2026-09-28 21:44:24
4
Sensee73 :
Ka raba musu aiki a shura
ka raba musu aiki a kotu again kuma
ka raba musu aiki a alam tarakaifa
2026-09-28 22:10:40
7
Bukhari Ababakar :
Allah ya kaika lfy ya dowo da kai lfy. My mentor 🥰🥰
2026-09-28 21:32:29
3
Sheikh lawan Triumph A.M.V🇳🇬 :
Allahu Akbar Allah yadawo mana dakaii Lfy 🚀😍🚀🚀😍😍😍😍😍😍
2026-09-28 21:39:36
2
by mee :
malan A samu Ado A
2026-09-28 21:46:16
1
AbdllhMhdUmr :
Wlh har xuciyana ina qaunarka Allah yh qara kareka yh kuma qara tabbatar da digadiganka kan sunnah 🙏
2026-09-28 23:56:52
1
Abu sani :
Allah yasa ayi karbabbiya ya malan Allah yasa adawo lfy
2026-09-28 21:18:44
3
Bin Hood :
wai babu yan bid'ah ananne?😳
2026-09-28 22:49:51
0
With Dr Boko🦅 :
Suji da iya wanan ma kai kafin Allah yadawo mana dakai y Shkh 🥰
2026-09-28 22:29:14
3
ibrahim zango :
alhamdulillah ALLAH yakaika lfy ya dawomuna dakai lfy mlm
2026-09-28 21:14:48
1
JIBASH#$ :
Allah sarki malam masoyinmu
Allah ya a Kai mana Kai lahiya ya dawo mana dakai lahiya
2026-09-28 22:17:44
1
saiduNijer AES🇳🇪🇧🇫🇲🇱 :
Allahu Akbar
2026-09-28 21:13:51
2
AL'KITAAB WAS SUNNAH GWOZA :
Allah ya karawa Malam lafiya da nisan kwana ki
2026-09-28 21:18:42
1
mustaphanuhu :
Allah ya kai ka lfy malan muna godiya
2026-09-28 22:24:35
1
Aminu badamasi Asquare :
Allah ya kaika lpia ya dawo da kai lpia malam jan biro maganin dakikin yaro ❤️💯
2026-09-28 21:27:30
1
SALMAN AND BROTHERS 02 :
Allah yakarawa Malan lapiya Masha Allah
2026-09-28 22:49:43
1
SUNNAH TAFARKIN SHIRYA🕋🕌 :
Allah yadawo mana dakai lfy mlm
2026-09-28 21:54:25
1
baban khaled 001 :
Allah y karemuna Kai y shek
2026-09-29 06:09:14
0
Muhammad Auwal :
Allah ya kara lfy
2026-09-29 06:25:06
0
رباح بن إسحاق 💫💥 :
Allah ya amsa ibada🙏☝️☪️
2026-09-28 22:29:52
1
Muhammad muhammad salees :
Allah ya karba malam
2026-09-29 05:56:08
0
KARATUTTUKAN MALAMAN SUNNAH :
Allah Subhanahu Wata'alah Yadawo Mana Dakai Lpy Ya Sheikh
2026-09-28 21:16:39
0
To see more videos from user @taskarmalanlawantriumph, please go to the Tikwm
homepage.