@hausa_lyrics001: Abubuwan da kake bukata in kaga macen da kake so💗💖💞 a kan hanya👇👇👇 Tare mace akan hanya kwata kwata ba Kima amma sai dai da yake batu akeyi na so kuma {mai so asoshi babu abinda ba zai Iya ba} hakanne yasa kake bukatar wayannan abubuwan 👇 1.nutsuwa Dole ne ka aro nutsuwa a duk inda take domin kallonka cikin nutsuwa ne kadai zaisa zuciyar ta ta fara yadda da kai 2.kalamai Kalamai cikin sanyin rai da hikima sune abubuwan da za sufi saurin Jan hankalinta zuwa ga kai 3.barkwanci Barkwanci shine abinda zaifi saurin sawa ta tsaya ta kula