Manzon Allah (S.A.W) ya ce: " idan mutum ya fita daga gidan sa ya karanta :(Bismillah tawakkaltu alAllah, la Haula Walã quwwata Illa Billah) za'a ce masa: wannan kaɗai ya ishe ka, an shiryar da kai an isar maka kuma an kare ka, sannan Shaiɗanu za su yi nesa da shi". Tirmizi ne ya Ruwaito