@rabsong3: Ku saurara kuji hukuncin wanda yaji kiran sallah bai je masallaci samun sallar jam'e ba, kuma ba tareda wota dalili ba. Ya Allah ka yafe mana kura-kuren mu, Allah ya sa mudace Baki deya Ameen 🤲🏼 #fypシ゚viral🖤tiktok #fypシ゚viral🖤tiktok #fypシ゚viral #foryoupage #sheikhalbanizaria