@atphausa1: Idan kuce Tinubu Must Go a Arewa, tamkar kuna koyawa Yan kuduncin kasar ne darasi”– Sanata Shehu Sani ya bayyana irin Yadda wasu ke kira kan kabilanci #arewapeople #kano #kaduna #atphausa #hausatiktok
Shehu sani kenan lokacin da tinubu yazo a 2023 ya ce indai be samarwa mutanan nigeria tsaro da wutaba to karsu zabeshi tabbaya anan tsaro yasamu wuta tasamu aa kuma mubamu tsani tinububa sabo da kabilanciba bamason tinubune kawaii sabo da tsare tsarensa nasiyasa da yake wahalar da yan Nigeria
2026-09-29 10:57:21
0
AH GUZURIN MA'AURATA ENTERPRIS :
2026-09-29 19:50:05
0
mohammedoguibrahi :
Atiku saik 2027. Inshaa Allah
2026-09-29 15:32:07
0
Official_More_Boy__backup🔥🦍 :
Saboda bamusanshi dai ba don kabilanci neeh bamuson tunubu bah
2026-09-29 14:38:29
0
Abban fatee :
chehu sani Danson zuciya wlh da inasonshi bandayanxu
2026-09-29 21:00:48
0
muntaka :
shehu sani saifa Tinubu Yatafi Fa
2026-09-29 12:21:11
0
bellotee0 :
2026-09-29 14:08:34
0
musa s mhd :
Aa malam su kishin kasarne agabansu ba irin nigeria ba masu kishin aljihu
2026-09-29 06:01:41
0
DanAsabe_Usman_Maihula :
🥰🥰🥰
2026-09-29 16:07:48
0
Ata shi :
🙏🙏🙏
2026-09-29 18:27:10
0
h.breakersports :
🙏🙏🙏
2026-09-29 05:54:38
0
badamassiaboubacar :
🥰🥰🥰
2026-09-30 05:56:40
0
To see more videos from user @atphausa1, please go to the Tikwm
homepage.