baban kishiyata yabiya wa mijina da kishiyata ita 'yarta shi Umara amman tace baxataje ba indai bandani za'aje Allah sarki mutuniyar kirki hk ta hkra sai mijin mune kadai yatafi mukuma sai next year hajj zamuje nida ita in sha Allah inji mahaifin ta 🥰🥰 nikam Alhmdll da uwar gdna
2026-10-02 11:57:03
23
Official timaa Esq🇳🇬 :
Una dey try for this polygamy o😂 ikon Allah
2026-09-29 23:35:01
37
🔐💔Princess Ayush💔🔐 :
kije wallahi babu komai in shaa allah idan kinyi hakuri allah zai saka miki
2026-09-30 12:13:53
19
ZAİNAB EXCLUSIVE 🥰🌹💚 :
Mestwwwww
2026-09-29 09:27:45
4
zaynab_geee :
If we say leave that guy you love and go for the one that loves you blindly you people no agree😒
2026-10-01 09:44:45
6
Mmmarafa :
wlh yafi Santa dake😁😁
2026-10-02 18:53:43
5
herley queen :
Munyi Allah wadai dake muncireki a cikinmu 😭😭😭😭😭
2026-10-05 13:58:34
4
Pretty heart :
My sister no go ooooo
2026-09-30 00:11:55
5
aljanahaincollection :
Auren mijin wata kenan
2026-09-30 19:24:16
3
maimunaabdullahi3211 :
wlh karke je
2026-09-29 20:11:09
10
NAIMATU🕊️ :
Gaskiya yafi Santa Akan Ki 🥺
2026-10-01 07:42:12
7
💙💙 :
Kishyoyina yan Aljannah ne Insha Allah 🥰🥰🥰 suna so na Nima Ina son su 🥰🥰🥰
2026-09-30 09:44:02
5
سلوى❤️💕 :
A a wlh kar ki je
2026-09-30 20:10:20
2
Chefbkd :
Ikon god 😂😂😂
2026-09-30 18:57:25
1
user asmau 35oops :
kiyi hakuri kikara hakuri akwai Allah Amman kada kifara kukskuren madamai martani wlh Allah xe Saka miki
2026-10-05 12:50:23
2
❤️❤️❤️ :
Allah ya Rabamu da zaman baya kuma Allah ya baki ikon sanin ciyon kan ki
2026-10-01 16:43:12
2
🌸❤️ :
Nibada lau fiba nida daukan laifi chab
2026-09-30 17:02:13
1
zaynabkukuri0 :
Allah sarki mata
2026-10-01 11:06:24
1
Chefbkd :
Allah yasan Ina da kishi 🥺
2026-09-30 18:57:42
3
Hasas2093 :
2026-09-30 12:20:19
1
épices es divers🇳🇪🇳🇬 :
2026-09-30 10:04:02
1
To see more videos from user @meerah3394, please go to the Tikwm
homepage.