@malamiromba: Saƙonka Na Farko A DM: Zai Iya Ɗaga Darajarka Ko Ya Zubar Da Kimarka! The 4 Golden DM Ruless #Malamiromba #NetworkingTips #mindsetmatters #Communication #softskills
Salamu alaikum
Malamiromba ya aiki gaskiya muna godiya sosai da kokari da illimin da ake bamu na harkan technology, Allah kara arziki da illimi Mai albarka da daukaka, Allah bamu kyakkyawan karshe dukkan mu 🤲 📿.
Dan Allah ina neman wata alfarman ne idan zansamu.
Dan Allah ka taimakamin da Whatsapp number ka , wlh ina fukantar wata matsala ne ina neman taimakon ka .
Nima coach Mohammed Digital Wanda mukayi live da on Thursday 4:30 harka bani daman yin magana I live din. Inda muka tattauna akan Content creation.
2026-10-06 09:15:16
4
small skate :
mo
2026-09-29 22:46:05
2
Yusuf Umar :
muhamado rasulalahi
2026-10-14 00:09:50
3
Aisha jibrin :
Straight to the fowd🙏
2026-09-30 05:32:58
1
y c :
Muna godiya
2026-09-29 08:38:12
1
Maryam Muhammed :
wannan gaskiya ne 💯👌
2026-10-15 15:40:11
2
carlos motorcycles :
lesson learnt..☺️
2026-09-29 10:52:48
1
ubyalwa :
gaskiya ne
2026-09-29 08:18:11
1
muhammadyakub001 :
Allah Yasaka da Alkhairi
2026-09-29 11:34:02
1
Bello. Bmb :
ykk
2026-09-29 12:23:28
1
hamzee119 :
wanna gaskiya ne [Pray]
2026-09-29 15:53:08
1
Ameenullah :
ai yawanci bazasuyi haka ba. dan wasu maulace dalilin kiran
2026-09-29 09:44:21
1
muhammad Adamu abuzarri :
Masha Allah gaskia wannan abun akwai ilimi a ciki
2026-09-29 14:35:57
1
ismail surajo :
Muna godiya
2026-11-18 18:07:13
0
Muhammad :
Allah Ya qara sani☺️
2026-11-05 22:46:54
0
Ibrahim_teacher :
jazakallahu khairan
2026-11-15 21:49:13
0
To see more videos from user @malamiromba, please go to the Tikwm
homepage.