@aboulbbenz: KADA KA JI ji TSORON SAKE FARAWA. Za ka iya rasa soyayya, ka sake sabuwar soyayya. Za ka iya rasa aiki, ka sake samun wani aikin . Za ka iya barin gari, ka fara rayuwa a wani wuri. Za ka iya rasa mutane, ka haɗu da wasu mutanen. Amma ka tuna—ba a ba mutum rayuwa sau biyu.✌️ Don haka, idan abin da kake ciki ya daina gina ka, ka sami ƙarfin barinsa. Idan hanya ta daina kai ka inda kake son zuwa, ka sauya hanyar arayuwa hanyoyi nada yawan gaske. Kada ka sadaukar da rayuwarka saboda tsoron sake farawa. Domin wani lokaci, farkon rayuwarka ta gaskiya yana ɓoye ne a bayan ƙarshen abin da ka kasa bari. Allah yabamu dacewa 🤲

ABDOUL SANI
ABDOUL SANI
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 29 September 2026 11:02:37 GMT
2854
226
2
10

Music

Download

Comments

nazz__bee
Nazz__bee :
Haka yake
2026-09-29 20:34:44
0
To see more videos from user @aboulbbenz, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About