Do you realise not everyone who stumbles upon your post speaks Hausa?
2026-09-30 10:49:03
5
funny mimi :
from which age of birds
2026-10-01 10:56:36
0
AFHAJ Poultry & Fishery sokoto :
For how many days pls zasu sha?
2026-10-02 09:36:30
0
kyauta daga Allah :
SDK wace nagani xanbawa kajina basa iya taka kafarsu
2026-09-30 06:57:34
1
farida wali🇳🇬 :
Salam Dan uwa inason kiwan kaji Amma Ina asara mutuwa sukeyi pls kozaka taimakan da shawara da Kuma yadda zan masu from day 1
2026-10-04 12:52:54
0
hamzayusuf415 :
Xan gwada
2026-09-30 08:07:21
0
✅MrDee :
For us the farmers that do understand this nah? 😑
2026-09-29 16:59:17
0
Oladeru :
how many of this can I use for 69 litters
2026-09-30 09:58:25
0
merykey32 :
assalamualaikum dan uwana dan girman Allah kataima kamin da maganin murar kaji kajina kwanan su shida wlh mura ta kamasu dan girman Allah yazan musu pls
2026-10-03 00:14:37
0
Rukayya kano :
gaskiya najidan wannan bayani dakayi Allah yasaka da alkairi