@atphausa1: Babu wani Dan siyasa da zai iya Rantsuwa da Allah cewa zai Dawo da tallafin Man Fetur, ko Atiku kalamai yake kawai na Siyasa –Sanata Shehu Sani
mudai tsakanimu da shuwagabani mu na kasan nan Allah ya isa
2026-09-29 20:19:03
6
sbee01🔵 :
to ina kukadaden we are not pool sir
2026-09-29 20:35:24
1
TURAKI :
Babban matsalata da gomnatin Nigeria DUK abinda aka cire masa tallafi talaka bazai ga Wani Abu a kasa Wanda akayi da kudin da ake biyasa tallafi a baya
misali tunda Tinubu ya cire tallafi Babu Wani Abu da talaka ya samu sauki a sakamakon an cire masa tallafi
2026-09-29 19:51:13
3
fabrics and more :
Man of wisdom
2026-09-29 23:13:30
0
user6252721587580 :
Kar ya kake, the issue is not petrol but the source of the petrol that is productions
2026-09-29 21:10:31
0
Nura Bello :
Haka dikko radda ya fada
2026-09-29 20:08:59
1
Umar Bawa :
Gaskiya wannan son ranka ne kawai ka fada senata
2026-09-29 19:48:32
2
Manatrisk013 :
Duk da haka tsakaninmu daku Allah ya’isa maigirma senator 💔🙏
2026-09-29 20:41:11
2
Suka :
Allah ya isa kawaii
2026-09-29 19:52:05
0
GS🌎 WORLD EYES 👀 :
wannan mutumin tinubu yake tallawa wllh
2026-09-29 23:06:17
0
adamu sa adu :
pp0pppd
2026-09-29 20:04:22
0
Sadiq Usman shehu :
Kana dama nafahimci abu a siyasa. mukuma muna da dama muzabi Atiku insha Allah, Idan rayuwar mu takai.
2026-09-29 19:18:12
1
Abusadeeq :
shifa sani zul wajahainine duk abinda yake fada yana tare da tunubu
2026-09-29 23:54:07
0
kasimubaba265 :
mainene da lilin wannan tallafin kuma suwa akebasu tallafin nagode
2026-09-30 01:07:54
0
distinguis001 :
miye ne amfani kasa kamar Nigeria ace wai was certain people's sune suki ciri subsidy
2026-09-30 01:04:50
0
Umarfarouq🫧 :
tambaya na ita ce shin cire tallafin da akayi gaba daya me talaka ya anfana dashi?
2026-09-29 22:38:24
0
MADAKI photographer :
ahhh to meyasa aka canza akwati n tunda ansan talaka baxai amfana dashiba maganan gaskia kawai anazalinta talakane
2026-09-29 23:26:43
0
Adamu Abdulmumin :
Allah ya kawo mana karshen mulkinku na zaluncin 🤲
2026-09-29 23:10:48
0
Sufee Balarabe :
Duka sai Allah yayi maku hisabi Akan talakawan Nigeria
2026-09-29 23:04:11
0
alhaji ajasu7🇳🇬🇸🇦 :
zakayiwa Allah bayi in sha allah
2026-09-29 23:30:02
0
Alh wali soro :
Allah wadai naka ya lalace
2026-09-29 23:34:56
0
ismail 2k :
tmg
2026-09-30 00:50:32
0
To see more videos from user @atphausa1, please go to the Tikwm
homepage.