๐ญ๐ญ๐ญirin wadannan tinanin shine ya jefani cikin babban tashin hankalin dana rasa farin cikina har seda anxiety mai karfi ya kamani amma alhamdulillah ina samun sauqi
2026-10-04 06:12:24
8
bawan Allah :
dan uwa bazance komai ba akan rayuwa dan innafadamaka wani zancen jizakai kamar nasabama Allah ๐ญ๐ญ๐ญ
2026-09-29 21:38:36
10
bashir m inuwaโ :
nima wallahi halin da nake ciki kenan
2026-09-30 16:24:44
9
Saaatu Barau :
hakanaki
2026-10-01 11:55:28
1
Zahraddeen Jibril :
Allah yasakama da Alkhairi
2026-09-29 20:03:00
9
Bashar Musa mana krm :
Allahamdulillaha muna farin ciki da ganin kah Allah ya kara daukaka muna alfahari da sir