Allah ya Isa tsakaninmu da kai
bazamu taɓa yafewa ba
Allah yayimaka Abunda kayiwa mutanen Nigéria
2026-10-23 07:18:26
4
falaki uk :
kanananan kana nima abinda kashuka kuwa hhhh Alla qara nauyin kasa
2026-10-22 23:33:18
5
Abba Musa Peugeot :
mutumin nan wai shine zai fada mn sai munce gwanda shi akan tunubu saboda Allah da annabi 😭😭😭 toh wlh duk me hankalin dayasan meyakeyi bazaice gwanda buhari akan tunubu ba kasauka daga government al,umma suna kawo maka ziyara memakon duk wanda yazo kadinga neman yafiyar al,umma amma saboda bakar zuciya mutumin nan cewa yake yaji dadi sosai tunubu ya kara kudin petrol ⛽️mutane zasu daina zuwa wajen sa saboda sun hakura masa wlh iya wannan ma rashin rabo ne babba agare ka buhari
2026-10-13 08:24:48
5
Ahmad Mubarak :
Allah ya saka mana azzalumin shugaba kawai
2026-10-15 23:19:25
5
walli boy. ADM :
Allah yajikan
2026-10-25 17:46:43
1
A.Y DAN MANAGER :
Allah yasa aljannace makomarka baba
2026-10-11 23:22:09
6
muawiyya bin umar :
Allah ya isa
2026-10-26 22:50:13
2
khatanga00 :
talaka me ganin karshan sarki
2026-10-13 08:54:46
7
Ahmad Abba bkr :
Allah yagafartamaka baba, Allah yakai haske kabarinka,Nidaikam wallahi nayafemaka Allah yakyautata kwanciya,babu ba shitsakanina dakae,
2026-10-21 16:05:53
0
Muhammad Bukar :
subhannallah
2026-10-24 06:52:05
1
user796707330 :
ya Allah ka gafartamasa
2026-10-13 09:53:43
3
Usy :
Allah yasa kayi noma aqiyama yadda kuma ka rufe mana border kaima Allah ya rufema qofar rahma 🤲
2026-10-12 20:41:59
5
Haruna Idris :
Allah yaisa
2026-10-10 20:47:45
2
muktari abdulkadir :
yunwa tagamana aman Allah ya isa
2026-09-30 05:29:59
3
AHMAD MUHAMMAD YOBE STATE :
Allah yajikan baba buhari general
2026-10-10 09:59:31
4
alrunkawy :
♥️♥️♥️
2026-09-30 04:57:55
3
a a adamawa :
allah yagapartamaka
2026-10-21 20:44:54
1
Shafiuayuba18 :
Allah ya kyautata makwanci
2026-10-27 01:27:19
1
AMINUDEEN HUSSAINI :
gaskiya ne
2026-10-09 10:30:01
3
دارالقرءان :
rayuwa kenan
2026-09-30 10:04:03
3
Idris Adamu :
Allah yajikan baba buhari
2026-10-12 10:42:23
3
Ahmed Aminu :
Asauka lafiya
2026-10-10 15:26:37
2
To see more videos from user @comrd001c, please go to the Tikwm
homepage.