insha Allah haka general election zai kasance da izinin Allah
2026-09-29 20:37:48
58
Zha~Momeh😍 :
Gombe ta Mallam ce insha Allah
2026-09-29 19:52:40
23
Suleiman pkm 2027 :
haka general election din ma zaizo shi zaizo a na daya
2026-09-29 20:34:34
17
DJ LB BACKUP🥇 :
In sha Allah bazaici ba
2026-09-29 21:21:33
2
Hambali Ibrahim :
Gombe is for Malam, In Sha Allah. May Allah SWT grant him success and guide him.
2026-09-29 20:16:14
3
Abdullahi Ibrahim :
allahu akbar
2026-09-29 19:26:03
8
muhd Yusuf malum :
allah sah mujji hakkan a governor
2026-09-29 19:26:58
14
batulherbal &islamic medicine :
Alhamdulillah zakaran da Allah ya nufa da chara ko Ana muzuru Ana shahu sai yayi da yardan Allah
2026-09-29 20:18:30
3
Salman G☠️ :
Saidai suyi hakuri fah sai maln 🥰
2026-09-29 19:57:40
4
ALAKSON DAN MAMA :
gombe sai malam insha allahu rabbi 🙏
2026-09-29 19:43:18
3
Rayuwa_da_addini :
Banaso dan computer engineering wannan yaci pantaminnan 🥺🥹🥹🥹
2026-09-29 21:38:49
1
Ahmad Harun Ibrahim :
Masha Allah Jameel jiddan Allah ya bamu final one din.
2026-09-29 20:04:29
5
M-SO :
Congratulations malam
2026-09-29 19:49:25
4
Umm m Halilu :
congratulations Gombawa🥰
2026-09-29 20:09:34
2
@SEE fashion :
insha'Allah sai yayi shugaban kasa 2021 darajar shugaba fiyayyen halitta Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam 👏
2026-09-29 21:19:14
1
Lawali Isiya :
Masha Allah 🙏🤲 Allah abun gdy ta Allah ya tasuba,,
and also that as we hearing primary election malan has In Sha Allah 🤲 we will announcing for their malan win governor gombe state in Sha Allah 🤲✅✅
2026-09-29 19:48:46
1
officer :
duk wanda ji dadi irin wannan naji yamin like alhamdulillah
2026-09-29 20:28:01
1
Sp Nas :
Naso you go declare him as a Governor in sha Allah
2026-09-29 23:00:40
0
IBN_HAMZA :
Allah Ya sa muji haka zuwa general election
2026-09-29 20:41:58
1
mohammedadamu4569 :
Masha Allah, Fatan alkhairi da nasara insha Allahu