Dan Allah Duk Wanda yarasu kurika daukar kayansa da wayansa kukira yan uwansu kufadamusu kubasu Kayan
2026-10-02 20:03:28
56
M sani Adamou🇳🇪💞🇲🇱💞🇧🇫 :
toh gaskiya brother Kai bakon sahara ne toh ni wallahi irin wannan mutuwar hartadaina bani tsoron tin inada shekaru 16 aduniya nafara ganin irin wannan mutuwar har wanda ya mutu munbarshi afili babunewa nagani ba kashi dayaba wallahi allah dai yasa muyi Kyakkyawan karshe
2026-09-30 08:27:43
44
Nura İbrahima :
ameen summa ameen
2026-10-03 21:21:13
0
Ali sk :
Ameen yarabbi 🙏
2026-10-02 20:00:59
0
Teemah Sunnah Sak :
[Teary eyed][Teary eyed][Teary eyed] innalillahi wa inna ilaihi raju aun 😭😭😭 wlhy Maza nashan wahala ahakamma Wani namiji bayasamun farin ciki agidansa Allah yajikansa da rahama Allah yasa aljannar Firdosce makomarsu Amin ya Allah 🤲🤲🤲😭😭😭💔
2026-09-30 03:28:06
28
🎀🫧Sirrin rike miji🫧🎀 :
Baku masa sallah ba 😭😭😭
2026-10-01 22:41:31
16
matar mijinta :
liby ko tashin hankali yau yayana kwannan shi 6 da rasuwa acikin garinma sundauki gawrshi daga asibiti ba asan ina suka kaishiba😭😭
2026-09-30 10:13:46
9
najib soja :
ameen YA rabbi
2026-10-03 21:49:47
0
Abumlfashi :
Hmmm Allah ya jikanshi Ina nan Nigeria Babu Inda zani khaiii
2026-10-02 16:05:28
6
ABUBAKAR MUSA302 :
Ya ubangiji Allah yaji kansu da rahama 😢😢😢
2026-09-30 13:15:40
6
sadeeq rr :
allah yajiqansa da rahama
2026-09-30 10:09:06
4
Massaoudou Mass :
Allahouma gaffirhou warham hou
2026-09-30 20:06:28
1
ibrahim No love ❤️ :
Allah yaji kansu da rahama 😭🤲 Ameen ya Allah
2026-10-02 17:28:39
8
yissoufa adamou :
1111111🥰🥰🥰🥰🥰
2026-10-03 14:27:20
0
baby rashow :
ameen ya allah
Rip
2026-09-30 10:50:46
2
Alassane :
ربي اغفر له وارحمه واجعل قبره روضة من رياض الجنة 🤲