Don Allah idan zakasa cigaba kayi tagging dina please
2026-10-27 02:08:06
0
Hashim Usman :
namijin duniya Allah ya jikan mal Albany
2026-10-02 14:06:07
140
MZbaraya :
kuma don Allah malam albani ya cigaba da yin sallan jumma'an kokuma ya tsaya?
Ina Yan Zaria ku bani amsa
2026-10-02 22:08:51
46
Salisu kano :
next please
2026-10-26 10:30:16
1
been umar usman :
tabbas mu ahlussunnah ne Insha Allah
2026-10-02 08:31:42
74
Suleiman Muhammad umar :
Ynx duk Taron Nan malam albani Zaria yafisu ilimi Allahu Akbar
2026-10-02 02:05:59
69
A B K 🦅🐐🦅 :
Ba Rabo da Gwani ba samun kamar sa shine fama Allah ya jiqan mlm da rahama 🙏😭😭
2026-10-01 21:17:49
63
Fatima Musa :
Wallahi baza mu yafema wadanda suka kashe mallam ba 😭😭😭😭
2026-10-20 21:51:49
15
Elmubarak Bello Morex. :
Allahu akbar.💔
Our Esteem Digital Scientist Sheikh Muhammad Awwal Adam Abu-Abdulrahman Albany Zaria Rahimahullah jazzakhallahu khairan fil Jannah🙏
Maza sun kwanta dama.😭💔
2026-10-01 16:46:52
16
Muhammad Basher adam :
Allah ya jiqan mlm
2026-10-01 21:30:37
20
Abba Yusuf :
Allah ya jikan albani zaria
2026-10-20 22:42:19
6
ibrahim_jb01 :
Allah jikan Mallam da rahama 😢🥺
2026-10-02 00:59:06
17
Ismail nee :
alherin Allah yakai rahama qabarin mallam
albani zaria