@arewa_presenter: 🇮🇷🇺🇸 RAHOTO: IDAN IRAN BA ZA TA SAYAR DA MAI BA, BABU WANDA ZAI SAYAR” Kakakin Majalisar Iran, Mohammad Bagher Ghalibaf, ya gargadi Amurka cewa idan Iran ta kasa sayar da man fetur, to a cewarsa sauran ƙasashen yankin ma ba za su samu damar sayar da nasu cikin sauƙi ba. Kalaman sun zo ne yayin da takaddamar Hormuz da fitar da mai ke ci gaba. 🇮🇷🛢️🌊 #ArewaPresenter #Iran #Ghalibaf #Hormuz #StraitOfHormuz