@tubless_media_concept: ✈️ ALHAMDULILLAH! ALHAZANMU SUN TASHI DAGA ABUJA 🕋 A ranar 29 ga September, Alhazanmu na Raudah Travels & Tours Ltd sun tashi daga Abuja zuwa Ƙasa Mai Tsarki, ƙarƙashin jagorancin Mal. Alkali Zaria. Muna farin cikin kasancewa tare da su a wannan tafiya ta ibada, inda za su shafe makonni biyu a Ƙasa Mai Tsarki — kwanaki 4 a Madina da kwanaki 10 a Makkah. 🤲🕌 Kamar yadda kuka sani, idan kuka biya kuɗin Umrah a Raudah Travels, kuna da damar tashi daga Abuja, Kano ko Lagos, Insha Allah. 📌 ZAKU IYA BOOKING GROUPS DINMU NA October | November | December 📞 Call/WhatsApp: 07030706346
tubless_media_concept
Region: NG
Wednesday 30 September 2026 13:19:47 GMT
Music
Download
Comments
user4612499261220 :
s a w. Ameen
2026-09-30 16:19:26
1
Khalid Muhammad :
Nayi chart naku bbu respond
2026-09-30 15:36:00
1
Barrister👨⚖️⚖️ :
Allah yasa munada rabon zuwa dawanda yace ameen 🥹💔🙌
2026-09-30 15:06:42
175
BillNurr🥀🤍 :
Malam fa yana baza capacity
2026-09-30 15:20:23
36
My💞Easher💞💞 :
Allah yakarama Annabi Daraja
2026-09-30 14:02:57
34
Mamuda mayi :
Safe journey
2026-09-30 16:28:38
1
MASHKUR TUKUR TIJJANI :
ma sha allah
wish you all d best tubless media c
2026-09-30 17:02:47
1
socialcarefundintion :
Inci alfarman manzo Allah kabani visa dan kaunar da kakeyiwa manzo Allah @
2026-09-30 13:33:37
12
𝒻𝒶𝓉𝒾𝓂𝒶𝒽 𝒜𝓂𝒾𝓃 :
🥹Allah ya sa muna da rabooo ❤️
2026-09-30 15:03:23
12
raheematucleduma :
Nifa har na fara jin haushi, ana ta tafiya babu mutum a cikin masu zuwa, gaskiya ina ganin ubangiji ya na zaban wadan da yake so ne.
2026-09-30 14:13:44
10
@zuhuraqueen14 :
rauda travel and tours
2026-09-30 16:37:12
3
Muhammadu Sani :
Allah Yasa Mudace 🤲
2026-09-30 13:38:41
4
maman Aisha :
Ameen ya rabba
2026-09-30 13:52:40
5
~Queen Sady's Collection :
ya hayyu ya kayyum kayimin dalilin zuwa wannan kasar Mai daraja 🙏🙏🙏
2026-09-30 13:58:24
5
KHADS COUTURE :
Y rabb kasa munada rabon xuwa
2026-09-30 13:53:53
7
Hauab12 :
Masha Allah Allah muma ya kiramu
2026-09-30 13:33:26
5
binbaffah :
Allahu Akbar
2026-09-30 13:45:44
5
OUM AFFAN COLLECTION💫🥰💯 :
Masha Allah
2026-09-30 13:42:48
5
KC ENTERPRISES :
allah sarki alham dolilah lilah allah yayi albarka raudah
2026-09-30 13:36:01
5
kabirusalisu7603 :
Allah 🤲 ya qara mana qawunar manzan Allah S A W 🤲
2026-09-30 13:48:07
8
sani akarami :
toh rauda dan Allah Nima a biya min🥹
2026-09-30 13:29:22
6
Men’ empire by saraky :
Yanxu duk tafiya zakuyi mu uku muka rage a nigeria🥺
2026-09-30 14:04:10
43
Mummy Mahnoor💞 :
Masha Allah muma Allah yakiramu🥹🙏🏻
2026-09-30 13:29:05
5
Alhaji boss💰🎯 :
Allah ga mahaifiyata 🤲
2026-09-30 14:38:51
23
To see more videos from user @tubless_media_concept, please go to the Tikwm
homepage.