nimadai inason shi saboda yana burgeni Allah yamai sarkin kano
2026-09-30 17:50:14
507
🎀💚sunaina🦋🥀❣️ :
don meyasa,😭wlh sonshi nakeyi
2026-09-30 15:43:04
135
Jamila salisu yarbabanta :
Kusan meyasa yake burgeni Saboda bai dauki kansa shiwani bane baruwansa da rudin duniya bawan Allah Allah yakara masa lapia da nisan kwana 🥰🙏
2026-09-30 19:11:34
263
ROOKEY 🤍 🌸 :
Wlh har cikin raina nake son isah pilot🥰
2026-10-03 08:41:39
93
kamal f@møus :
My love 😍
2026-10-09 12:50:46
0
❤️🍓 :
The man with golden eyes
2026-10-09 18:52:05
0
Mrs zayyan 💝💍🔒💯 :
wallahi tunda nake bantaba jin inasonwanda bantabasaniba sai shi
2026-10-01 07:10:32
60
cute husna 💕🇳🇬 :
wacca iriyar matsala dan wlh ni banasan kowa sai shi yau har kuka nai akansa Allah 🥺🥺🥺🥺
2026-09-30 19:20:58
34
user1169898677992 :
Wlh ba haka nan ba kuke son shi😂 akwai abinda ya muku har ni
2026-09-30 17:25:08
55
maman muhibbah :
uhmm nikam idan na ganshi tsikar jikina har tashi yake sbd kaunar da nakemishi
2026-10-01 00:22:26
20
(N)ahmadsfn :
Nayarda yana tsafi domin qaryane haka kawai kowa yaji yanasanka tunda Nima wlh haka kawai Naji yaimin
2026-10-01 20:27:35
21
Autar hajiya :
Inayinsa
2026-09-30 16:50:08
30
Rabiahtu_Junaidu :
Wallahi I nasonshi kuma so na aure 🥹❤️
2026-10-04 23:07:50
8
Saadah Rabiu :
Harga Allah jiya mafarkinsa nayi
2026-10-01 16:02:31
7
Sumayya M Rabiu :
Toh lallai munsamu matsala Dan kuwa duk Muna sonshi wllh da zai fito yakara shugaban kasa tsam zamu Dan gwala masa eh he
Allah yakara lfy da nisan kwana mai amfani baba isa 🤲🥰
2026-09-30 22:16:20
11
Sageer Abdulkadir :
Mutumin kirki ne, ni shaida ne muntaba haduwadashi a abuja saura kusan 20minutes a ta yar da sallah ama yana zaune yana jira lokacin sallah yayi a masallaci,
2026-10-04 17:08:05
15
been hassan :
🥰🥰🥰for ever isah pilot
2026-10-01 10:37:21
3
Umar Mustapha :
A duk duniya ban taɓa gani ko jin wanda yayi rayuwa a duniya ya barta, kuma ya zama shi ne shugaban duniyar kamar yana raye yana ray
2026-10-03 09:11:59
5
officialfeedyluv0 :
Shiyasa nakejina ba daide ba Dan wlhi Bana Iya wuce video dinsa😔😔😔😔
2026-10-01 03:27:53
5
meerah_03 :
Masala mi nifa haka kawai randa nafa ganichi naji yamin kuma tawsai yake bani wly😌