gaskiya mc naji dadin abinda kafadami wallh komai xakayi da mutun kafadamai gaskiya
2026-09-30 17:25:53
11
malami_activities :
Odowgu money 💴
2026-09-30 20:07:36
2
Mrmonster :
Hehehe gaskiya r ka rabbussayyara
2026-09-30 21:23:03
1
Mohd Sabir Danillela :
gaskia mc kasan kanka, kuma wallahi alamu ya nuna cewa kanada amana, kuma bakada kwadayi. saboda idan wasu mutane ne suka hadu da az to zasu nuna mashi cewa suna tare dashi kodan su sami abin hannunshi. amma kai gashi kafito fili ka nuna mashi cewa kai apc kakeyi amma kuma mutuncin da ke tsakaninku yana nan. wallahi ka birgeni sosai. ❤️❤️one love✊
2026-09-30 18:16:05
15
Geeboy 999 :
Kaji magana daga wayayye ,m c kaji ya fadama siyasar ma bata rabamuba 🥰