@manirfaisal: ME DOKA TA CE DANGANE DA CHANZA MA MOTA ENGINE DA KUMA FENTI? Thank you for the encouragement @Datti Mikailu Esq #fyp #arewa__tiktok #creatorsearchinsights #trendingvideo #relatable
I guess the should be teaching this rules in school if not no way some Nigerian will know this😳
2026-10-01 17:33:36
0
ArewaGirl_Aisha 🇳🇬 :
to Barrister masu Bleaching fa🥺🥺🥺
2026-09-30 18:15:27
180
chubado_clothing :
Saura kadan na hada degree a law kyauta a page din mannir 😅😅😅
2026-09-30 18:07:12
378
إ :
Next time ba we go collect certificate to breathe
2026-09-30 21:33:04
1
AYSHA GALADIMA 🦋 :
Abun naku y fara yawa to in xanyi wanka fa 😂
2026-09-30 18:13:10
38
Jataw :
Allah yasa ayi linking plate number da nin. One man one number
2026-09-30 18:32:21
5
Greatsan :
gaskiya barrister we're leaving vice versa in Nigeria
2026-09-30 22:50:04
0
Ⓜ️♏️ :
miye hukuncin wanda yasiyar da wayar shi yaci abinci da kudin 😅
2026-09-30 18:17:02
73
murpheedah2 :
Nabi hentin da gudu ba wando 😂
2026-10-01 12:47:03
13
sabinnovativehomesltd :
Ni kadai ne naji yace “henti” ??🤣😂😂😂
2026-09-30 18:53:06
29
Seeru 💦❤️🔥⌛ :
to in zan rushe gida na fa😂
2026-09-30 17:37:03
15
solomon jacob :
How can I get Tinted glasses permit
2026-09-30 20:16:19
1
Abba general enterprises :
hhhhhh
amma motor na government koh
2026-09-30 18:25:32
16
Ahmad Abdullahi :
😂🤣💔can nima naja mota wai ba number jiki, bantaba minti goma a kotu ba, aka tsayar dani gaban alkali wai an yankemin hukuncin wata goma gidan yari koh tarar dubu biyar😂kawai dariya take neman kwacewa, wai wata goma gidan yari koh 5k. Wallahi ana fada😂🤣dariya take neman kwacewa duk barristers dinnan suka zubamin ido😂💔
2026-10-01 07:59:02
7
Biin mustapha :
yauwa doka tabiyo ta kanka.
manir munhana gender mu Shan fanta yauwa
2026-09-30 20:57:44
5
Evil Australia 🇦🇺 :
Road safety no no their work
2026-09-30 17:39:16
3
AB Sadiq :
Amma Nigeria itaci tasai motar ko ?
2026-09-30 17:51:16
12
AMINOU. :
Fenti ko Shenti ?
2026-09-30 19:20:42
4
ALKHAIREE :
a wacce kasa
2026-10-01 11:05:14
0
@Big_lalo✌️ :
السلام عليكم ورحمة الله وبركاتSALAMUN ALAIKUM
2026-09-30 23:58:40
1
RDT Jafar Jafar :
Tau idan wayata taci Engine fa
2026-09-30 23:04:19
0
T~farm :
Shidai HENTIN😅
2026-10-01 07:18:02
0
Adamu Baba :
wanda abun ya bashi dariya yazo muna da meeting😂😂😂
2026-09-30 18:21:31
1
𝓐𝓫𝓭𝓵𝓾𝓵𝓶𝓾𝓶𝓲𝓷𝓾 :
wai Dan Allah 🤔🤔🤔
ah wacce Nigeria 🇳🇬 😳😳
bayan wannan Nigeriar akwai wata damah 🤔🤔
2026-09-30 19:37:31
2
Ibrahim sani gaya :
To yanzu idan zan chanja battery da case na wayana fa
2026-10-01 10:03:27
3
To see more videos from user @manirfaisal, please go to the Tikwm
homepage.