@triple_r_kannywood: TRIPLE R KANNYWOOD TA GANA DA MATAIMAKIN SHUGABAN ƘASA 🇳🇬 Ƙungiyar Triple R Kannywood, ƙarƙashin jagorancin shugabanta, Mai Girma Sarkin Wakar Ƙasar Hausa, Alhaji Dauda Kahutu Rarara, ta gudanar da wata muhimmiyar ganawa da Mai Girma Mataimakin Shugaban Ƙasar Najeriya, Sen. Kashim Shettima, GCON, a ofishinsa da ke Abuja. Ganawar ta samu halartar DG na Kamfen Tinubu/Shettima, Abdul’aziz Yari, tsohon Gwamnan Jihar Katsina, Rt. Hon. Aminu Bello Masari, tsohon Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, da wasu Ministoci da manyan jami’an Gwamnatin Tarayya. A yayin ganawar, an tattauna muhimman batutuwa da suka shafi ƙasa, harkokin siyasa da rawar da masu ruwa da tsaki za su taka wajen ƙarfafa haɗin kai da ci gaban ƙasa. Triple R Kannywood na ci gaba da ƙoƙarinta wajen tallafa wa manufofin da take ganin za su amfani al’umma da ƙasa baki ɗaya. TRIPLE R KANNYWOOD — TARE DOMIN CI GABA 🇳🇬

triple_r_kannywood
triple_r_kannywood
Open In TikTok:
Region: GB
Wednesday 30 September 2026 19:00:22 GMT
13897
1852
24
50

Music

Download

Comments

elkash123
Muhammad Ibrahim Elkash :
Masu tinkaho da degree ina kuke ne ga Rarara yatarasu a karkashinsa, To yazakuyi[Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming]
2026-09-30 22:17:03
0
fiddausimusa742
Fiddausi musa :
fatan alkhari tare da fatan nasara Ina wa hajiya Aishatul humaira fatan alkhari
2026-09-30 19:07:44
3
hakiluhajiya
@hakilu hajiya :
Nikam ina Audio din waƙar nan ne
2026-09-30 20:01:17
2
rukur3
Tukur lawal :
Masha Allah alhamdulillah
2026-09-30 20:54:59
1
hafizabuammar
Ammar :
Allah ya isa Mau
2026-09-30 20:09:06
1
ayubaabdulkarimnahuche
Ayuba Abdulkarim :
Nima inada hujjar yin APC
2026-09-30 21:19:46
1
idinararar
IDRISSA ABDOUL AZIZI :
SAI GODIYA GA ALLAH DA MANZON ALLAH S A W [Réconfortant][Réconfortant][Réconfortant][Réconfortant][Réconfortant][Réconfortant][Réconfortant][Réconfortant]
2026-09-30 19:16:36
0
andaye36
ahmad mohammed :
tinitu mosh go
2026-09-30 19:55:08
1
mbaikido
Mb Aikido :
🥰🥰🥰
2026-09-30 21:42:25
1
abouhayya225
Abou Hayya :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-09-30 21:36:35
1
ayubaabdulkarimnahuche
Ayuba Abdulkarim :
🥰🥰🥰
2026-09-30 21:18:56
1
kachaba_dan_zaki
KACHABA DANZAKI :
👑👑👑
2026-09-30 21:10:38
1
rukur3
Tukur lawal :
🥰🥰🥰
2026-09-30 20:54:39
1
muwaffaq_gallery
Muwaffaq Creation :
🙏🙏🙏
2026-09-30 20:44:10
1
hkaita1
H, KAITA LOLO :
🥰🥰🥰
2026-09-30 19:23:54
1
preetyjana56
Naja’atu mukhtar :
🥰🥰
2026-09-30 19:29:13
1
adamu.hamza.makau
Adamu Hamza Makaurachi :
🥰🥰🥰
2026-09-30 19:35:06
1
abdoul.majid4871
chinabo :
🥰🥰🥰
2026-09-30 20:03:40
0
danalajiadamu8
danalaji kude akashe :
😁😁😁
2026-09-30 20:04:36
0
danalajiadamu8
danalaji kude akashe :
😳😳😳
2026-09-30 20:04:40
0
abdallahismail47
Abdallah ismail38 :
@Dan Kuda Kabo
2026-09-30 19:34:30
0
dankwarau758
Yakuba rarara ✅ :
✌️✌️✌️
2026-09-30 20:37:44
0
user54368711361247
user54368711361247 :
🥰🥰🥰
2026-09-30 19:24:07
0
abduldanhutu00
abduldanhutu004 :
🥰🥰🥰
2026-09-30 19:31:35
0
To see more videos from user @triple_r_kannywood, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About