@dw_hausa: Jamhuriyar Nijar ta jagoranci haɓakar tattalin arziƙi a Yammacin Afirka a kwata na biyu na shekarar 2026#afirka #dwafrikatok #nijar🇳🇪 #aes #security

DW Hausa
DW Hausa
Open In TikTok:
Region: NE
Wednesday 30 September 2026 21:13:28 GMT
48833
5711
255
401

Music

Download

Comments

dw_hausa
DW Hausa :
Ina 'yan Nijar suke? Ya kuka ji da wannan labari?
2026-09-30 21:49:54
35
kebi.lala
kebi LaLa :
Masha Allah 🫡✊🏽 Allahmudulliah [Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming][Like]
2026-09-30 23:41:51
0
mourtala23
Mourtala :
Masha AIIah
2026-10-01 09:10:49
0
7037umar
[email protected] :
qaryaney
2026-09-30 23:13:55
2
aboubacar.hamadou68
king 👑 :
very good
2026-09-30 23:44:55
0
taher.sahlien
Taher Sahélien :
sedai Babu aikin da akeyi a kasa
2026-10-01 09:08:58
1
mijinkulu1
Mijin_Kulu 🫀🌹 :
ikon Allah Niger naci gaba Nigeria muna ci baya
2026-09-30 21:20:41
4
mohammad.tijjani7
Mohammad Tijjani محمد تجان :
me ruwanmu ne to mu
2026-09-30 21:46:46
1
odigitalcom
Oumar Farouk :
mu gani a kas
2026-10-01 05:43:39
2
ousman.salah
Usman salah gamarguma 🕺🏿😎 :
ina Najeriya?
2026-10-01 06:29:37
3
mr.sharifsidi
خلف سپد :
MashaAllah Allah ya cigaba da Daukaka Nijar
2026-09-30 21:32:27
4
ismail.buhari0
Ismail Buhari :
dakyau
2026-09-30 22:08:27
3
chawanatou
Chaâwanatou :
allah ya kara ma annabi daraja
2026-10-01 12:14:30
0
sahelien97
Le Sage :
Ba'a son kura ce tana haifa ya ya... Nijar ikon Allah yafi gaban mamaci
2026-09-30 23:48:28
1
moussaousmane639
Moussa Ousmane :
yayi daidai allah ya kara mana dawkaka
2026-09-30 21:21:44
1
mrillia2lh
Mr illia 2lh 🇳🇪 :
ina ji da ke nijar✌️
2026-09-30 21:37:24
1
dan.alhaji538
Dan alhaji :
Masha allah muji dadi 🥰🥰🥰🥰
2026-09-30 22:49:11
1
salifou.abdou3
allahaji bahari. tuomnia :
2026-10-01 12:53:45
0
hassanamahamad0a
hassana ♥️muhammad♥️ :
Muna cikin alkairi dumu dumu Yan nijer [Cœur rouge][Cœur rouge]
2026-09-30 22:06:18
4
user998655494943
kabir🇳🇪💓🇳🇪+227🇳🇪✅ :
masha Allah 🥰🥰🥰🥰🥰
2026-09-30 22:12:37
1
add.your.nickname3829
@bangon🌹sukari☝️🇳🇪🇧🇫🇲🇱 :
alhamdulillahi allah allah mun gode maka allah muna ka ka kara daukaka kasashenmu ka bamu zaman lafiya da kwanciyar da arziki da wadata rayuwa
2026-10-01 11:55:38
0
libero107
Mai adalci :
vive Tiani
2026-10-01 16:29:20
0
ibrahim62134
haussa :
2026-10-01 13:15:29
0
user51315519681868y
yacoubou :
Macha Allah
2026-10-01 11:55:41
0
seeyama759
Seeyama :
2026-10-01 15:37:46
0
To see more videos from user @dw_hausa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About