@usmanwakilin: 💜 Human Credit Score (HCS) — InterLink HCS wani tsari ne da InterLink ke amfani da shi wajen nuna wasu bayanai game da ayyukan mai amfani a cikin ecosystem. 🌍🚀 A hoton, an nuna HCS = 10.0282. Wasu daga cikin ayyukan da aka bayyana a cikin app sun haɗa da: 🔹 Yin mining akai-akai 🔹 Kasancewa cikin Security Group 🔹 Kasancewa cikin ayyukan ƙungiya 🔹 Shiga wasu abubuwan da ke cikin app, kamar games 📌 Ka ci gaba da bin bayanan hukuma na InterLink domin fahimtar yadda HCS ke aiki da kuma abubuwan da za su iya shafar sa. #InterLink #HCS #ITLG #ITL #Linkers 💜🌍